@prof.muhmdsaniumarrlemo: #drmuhmdsaniumarrlemo #trandingvideo_viral_video #foryoupage #viraltiktok #fypシ゚

Prof.Muhmd Sani Umar R/Lemo
Prof.Muhmd Sani Umar R/Lemo
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 26 September 2025 22:17:08 GMT
60421
8686
301
1068

Music

Download

Comments

ibrahimabubaka679
it's Abba Ibrahim :
kaji sakarai magana ba mandi'qi ba balaga
2025-09-27 07:31:41
1
sanusimuktar1
sanusimuktar193 :
Idan aka cire karya daga cikin darika toh addinin darika ya rushe
2025-09-27 08:34:58
65
abdallahauta123gmail.com
abdallahauta123gmail.com :
Allah yasaka da alkhairi malam
2025-10-02 12:35:30
1
user6794449612575
user6794449612575 :
up sunnah
2025-10-11 13:05:05
0
teejay_hausa
teejay_hausa :
Kun yarda jimlar "kwarkwata a gashin Annabi" tana cikin hadisi?
2025-09-27 19:52:22
2
moontariey0
moontariey0 :
DAN ALLAH A WANI KARATU DR. YAYI WANAN KARATUNA ??
2025-09-27 04:42:42
11
hajia_reza_unusual
Iya Addini 🇳🇬 :
Ina baqin ciki da Y'an Dariqa suke danganta kansu da Musulunci bayan sun fi kusanci da Kiristanci 😭😭
2025-10-02 10:41:58
18
sadikahmad3345
Sadik :
Idan kayi mafarkin kaga alade to inyassi kagani idan kaga rakumi zololo shehu tijjani kagani
2025-10-10 23:27:19
4
belloibrahimabuba3
Belloibrahimabubakar726 :
Allah ya kara lafiya
2025-11-24 16:23:11
0
yusufmuktar795
yusufmuktar795 :
Malam Allah yasaka
2025-11-17 16:48:57
0
leeman4646
JAGABAN MALAM LAWAN TRIUMPH :
rijiyar ilmi
2025-09-27 12:13:50
18
aig6432
AIG :
wlh
2025-10-07 13:12:12
0
zahrau.ibrahim.be
ZAHRAU IBRAHIM BEAUTIE :
Babana Allah ya karama lafia, sunnah sakk ai jahilaine ya bidia akwaya sukazo akwaya zasu koma
2025-10-01 15:31:55
39
abubakarfulani100
Abu Ameenah :
Laifin malam lawan cine yana karanta jawahirul ma'ani
2025-09-28 07:18:33
4
mudansurubinuzair
ABBAN SAFIYYA 💘 :
Wlh prop muna ganinsu bahadisi ba aya
2025-10-01 22:22:08
1
hishamalkasim612
Hisham Alkasim :
allah ya dauka ka ku malaman sunnah
2025-09-29 21:21:07
2
lukman4703212521032
lukmann abdulkarim :
2025-10-05 18:43:45
0
haydar_s_hussaen
Haydar S Hussaen :
yan bidi'a kowa yabi layi bma son zagi da hayaniya da hargowaa..abi a hankali in wannan yayi na gaba se yayi. Masu Dan karfi Su fara.
2025-10-04 00:21:22
0
abbakambari
AA KANO :
Gsky dai Yan dariqa sunada son zuciya wlh
2025-09-27 04:57:18
11
sadeeqtruetalk1
truetalk+✊ :
wallahi sai yanzu na gane cewa tijjaniyya basuda malamai🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
2025-10-02 09:18:53
8
baausman
Maibe :
Allah Ya kara lafiya Mallam
2025-09-29 20:44:39
4
aburuqay
hudharun67120 :
prof Allah yasaka da al-qairi mungode ya qara daukaka
2025-10-05 05:00:14
0
abdulkadirmuazu74
abdulkadirmuazu74 :
bakomai malam allah bazai barsuba karshensune yazo in sha allahu
2025-10-02 19:19:43
3
jamilubinmuhammad
𝗝𝗔𝗠𝗜𝗟𝗨 𝗠𝗨𝗛𝗔𝗠𝗠𝗔𝗗 :
Ya Allah, Ka sa masoyan Sheikh Lawan Abubakar Shu’aibu Triumph su zamo fitilu ga al’umma wajen yada Sunnah da kare martabar Annabi ﷺ.
2025-09-27 09:28:24
18
dan_tallaka_officiel
Dan_tallaka_officiel ✌🏼 :
Allah Kara lafiya da nisan kwanaki masu albarka Malam
2025-09-28 00:26:44
14
To see more videos from user @prof.muhmdsaniumarrlemo, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About