@malamajuwairiya: @El bash Sport #muslimtiktok #viralvideos #trendingvideo #viraltiktok

malamajuwairiya
malamajuwairiya
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 27 September 2025 10:03:52 GMT
535380
41355
898
3323

Music

Download

Comments

henna_artistlagos
HennaArtistLagos :
Ta fara dawowa kan hanya 😂
2025-09-29 23:11:07
150
yusufhajee
Yusuf Hajee523 :
malama zuwairiya kin yi kuskure kuma wannan fatawar taki zata kashe aure da yawa zata haifsr da husuma dadama sannan hadda da kisa a wasu lokuta dalili na kuwa shine baki fi hukumar Saudi Arabia ilumi da hankali ba da wayewa ba amma sun haramta hakan saboda matsololin mutuwar aure da suka dinga samu kuma duk sanadiyar taba waya, ko court din mu dake dasu anan nigeria aure na ta mutuwa saboda mastalal waya ya wan cin matan bafa na banza bane wani aure zai kara amma macce taduba wayarsa ta gani hakan ya haifar da husuma izuwa ga mutuwar auren ta
2025-10-03 00:00:01
10
user8167960820479
Aïcha haïrat :
wayar miji dole mu bincika baza bamu amanan dan mutane ba mubarshi yalalace
2025-09-27 20:40:40
87
prettyteemah0
prettyteemah27 :
wllh wayar mijina kamar tawa
2025-10-01 15:02:13
26
danhajiya939
Muhammad sani :
Yanzu wannan maganar taki maybe wlh wata tayi Aiki dashi kuma auran ta yamutu
2025-10-02 13:24:01
1
naarnah0
Jannat✨🌹 :
Wlhi nidai sai nadauka kuma sainarinka dubawa kullum
2025-09-27 20:04:26
47
wears_by_summieguda
Wearsbysummieguda🥰 :
my stand ba wanda ya isa ya hanani taba wayan mijina 😂😂😂
2025-10-01 16:04:32
6
mrsmajidadi
Mrs majidadi :
Ba abunda ya shafeni da wayarsa domin da ina dauka da yanzu bama tare
2025-10-02 08:11:31
9
jangasmallmohammed
YOBE GIDAA🤔🤔 :
DUK WANda ya YARDA Wannan Zata LASISIN Kashe AURE take bayarwa TAMIN likes ✍️✅
2025-10-01 07:18:54
2
dee__dee6
dee__dee6 :
Wlh duk wacce tayi gigin daukar wayar mijinta duk abinda yaimata ita ta jawo and duk abinda ta gani ita ta jawo wa kanta🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
2025-10-02 12:30:51
7
user2575731470745
hadiza Umar :
wayar mijina Yanda kasan prison KO ina rufe Yake 😂
2025-10-02 08:59:28
4
a.i_generalstore
Aami💕 :
Thou an baka amanar dan mutane ina zaka qi daukan waya Ka duba abinda yake Kazo ya lalace azo ana kace nace😂😭
2025-10-04 09:59:37
5
umee233
Queen of beauty :
Babu ruwana wlh😭wayar miji tafi bomb harsari wlh daga ran Dana tambayar miji haryanzu ba qara sha awar aure ba😭
2025-09-28 11:59:59
7
ahaya046
Ahayã🌹 :
wallahi haka ne,Ina daukan wayar miji na not because of suspect ama nakam dauka nayi hoto,nayi kira or even chat my siblings with his phone
2025-09-29 11:07:05
2
unique_glcollection
Maimuna :
ALLAH sarki
2025-10-08 17:12:40
0
salhad30
SALHAD :
wawiyar mata kawai
2025-10-05 20:03:33
1
autaryaya
autaryaya :
Sena taba saboda amanar a kabani dole nakula dashi da wayar 😁
2025-10-01 00:33:30
5
user850672170609
yar aljanna :
ninawa mijina da ita yake shiga bandaki 🥺
2025-10-02 19:20:59
8
mekunshi
ummu na'im💗 :
imagine oooo
2025-10-07 06:14:43
0
faruk.peugeot.spec
FARUK PEUGEOT SPECIALIST :
Waike malamace ko me kashe aure. yar wahala
2025-10-02 18:27:15
0
user1734145332350
Halima barde :
waya guda daya muke amfani da ita nida mijina
2025-10-03 21:09:17
0
safeeya_s_fulani
Sophy_s_fulani :
kin fara gane boqarewa kenan? 🤣😂😅
2025-10-03 14:24:02
0
itzforhim
Jameelatu🦋❤️ :
Wallahi duk waazinki bazan dinga taba masa wayaba sbd kwanciyar hankalina..Ahto🤝
2025-10-02 16:38:30
0
sabiqoon_charity
As_Sabiqoon Charity Foundation :
Zaku kasa baci kuwa😆😆😆🤣🤣
2025-10-02 19:28:41
0
user61435046054910
Maryam Umar u :
Wayar miji tab kota saurayina bana dauka ballantana miji tab 😂🤣🤣🤣🤣
2025-10-03 15:50:02
0
To see more videos from user @malamajuwairiya, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About