duk wanda yayarda nafi Inyassi da Tj tsoran Allah yamin like 🤗
2025-10-13 11:35:05
3
muktarlawan :
Allah ya tsinewa mai qarya
2025-10-01 17:40:05
26
Faiza Kasim Rimi :
Kuma fa karantawa yayi 😂😂
2025-10-08 20:39:47
3
shahara k l u🇳🇬🇳🇪 :
nima inahawa🥰🤣
2025-09-29 12:50:28
5
Yayan Murjanatu🥀📑 :
kaji manya🤣
2025-10-08 18:37:01
2
FAHAD ILIYASU RIBAH :
wallahi daga yau nabar dariqa nakoma Sunnah Annabin rahama
2025-10-10 13:57:31
1
DAN AMANA :
ya allah yasa saika shiga wnn matsayin saika mutu Dan uwarka sannan ne zakagane allah bawasa bane
2025-10-08 18:50:09
0
Ismail Azare :
Allah ya shirye ku
2025-10-03 23:50:49
1
abdulwahab Suleiman :
Toh a hakam kukecewa mu bamasan manzan Allah habah wlhi sunnah no going back
2025-10-16 07:28:26
0
Jamil50 :
Bari muyi karatun Gwari-gwari yanda kowa zai fahimta, A yau sheikh ɗahiru bauchi da Sherrif sale suna raye amma Allah ya kashe ambaton su cikin al'umma kamar basa raye.
Sheikh Muhammad Auwal albani Zaria da Sheikh Ja'afar Mahmud Adam sun daɗe da ɓarin duniya amma har yau da wadancan Shehunnai suna nan kamar tare dasu suke rayuwa kullum ana tauraron su da ambaton su.
Dalilin saboda gaskiya ( Sunnah ) ita take tabbatuwa a bayan kasa, Don haka masu farin ciki wai an dakatar da Malam lawan daga wa'azi, ku sani hakan ne zai kara fito da wasu dakarun sunnah da yaki da Bidi a
2025-10-12 15:31:10
1
HAJ HALIMA :
Duk wanda ya yarda wannan maganar kafirci ne ya min like
2025-10-11 14:45:16
0
Anass jr :
gaskiyane wallahi
2025-10-16 19:40:27
1
A'ieeyh💔 :
kai arna😂🤔💔
2025-10-08 14:03:55
0
Umar Yusuf :
gsky hakane na.haushi 😂😂😂😂
2025-10-09 18:02:39
0
Noura :
Ina maganar addini anan dan allah dole muce muku kafirai wlh
2025-10-10 08:25:05
0
tiktok.com/@us :
Allah yashiniya mai karya
2025-10-15 22:04:51
0
@S_ MAN :
kaga cikakken kafusi 😏
2025-10-09 13:04:38
1
safna Muhammad :
kaji manya😂😂😂😂😂
2025-10-11 14:48:19
0
To see more videos from user @suspended_kantsiboii, please go to the Tikwm
homepage.