Nima haka mukayi dawani saurayina yacemin daga shi sai 7k zaisamin 6k shi yarike 1k saigashi yatura 60k Aikuwa naki mayarwa tinda yarda ransuwa dagashi sai 7k anyi anyi na mayar nace aikuma aikin gama ya gama😂😂😂😂
2025-10-03 09:08:20
57
hamaditi 😘🤔😜 BaBa :
Salut 🥰
2025-10-07 23:31:10
0
Mahamamdou EIh manman :
hhhhhh🤣🤣🤣
2025-10-07 11:58:14
2
Abba kwaro :
Ya Allah, Kai ne Maɗaukaki, Mai azanci da iko. Ka shiryar da zuƙatanmu zuwa ga gaskiya, Ka ɗaukaka rayuwarmu da halal, Ka buɗe mana ƙofofin nasara a dukkan al'amura. Ka albarkaci lokacinmu, Ka tsare mu daga zalunci da gazawa, Ka sanya mu cikin bayinKa masu nasara a duniya da lahira. Amin.