Allah wani gida yake nema kabashi ya rabbil alamain, wani mata yake nema ya rabbil alamain kabashi, wata miji takenema kabata ya rabbil alamain, wani ko wata jari suke nema ya rabbil alamain kabasu, wasu lfya suke nema ya rabbil alamain kabasu. Ya Allah Ka iyamana kabiyamana bukatunmu na fili da naboye ya rabbil alamain ya hayyu ya Khayyumu.
2025-09-30 12:41:35
79
abubakarsadeeqali24 :
Kidau wanda zaki dauka dai Amma banda driver shanu wallahi saiki jira
2025-10-11 23:20:58
0
BIN_MALIKH.§ :
allah ya kowoki hanyar Lagos wallahi kigane kurenki
2025-10-03 15:45:57
1
Attashiru Shehu Ibrahim :
Allah ya Kara lfy
2025-10-11 21:55:04
0
Aisha harka :
zakiyi ruwa gaskiya
2025-10-03 16:38:29
1
Naseer KTG :
Ana saka Dan kwali Hajiya dey🙏
2025-09-30 21:50:01
17
DRIVER LEGEND✌️ :
Allah ya sanya albarka Amman ki haqura haka kiyii aure
Allah ya kawo makii miji mai addinii
2025-10-03 18:50:52
2
Abba na Allah :
Dan Allah ki dauke ni yaronki wallahi zanyi biyayya
2025-10-02 12:23:26
2
AIA PAINTER :
ko empty take nidai ta burgeni,sbd tukin babbar mota sai jarumi
2025-10-01 08:48:52
38
Habukilode :
wlh ba motar dana raina hawanta kamar Howo
2025-09-29 21:01:13
12
military girl🍁 🪖 :
wallahi nidai ta burgeni 🥰 matsalar dai Dan kwalin dabaki sakaba
2025-10-02 22:15:14
0
Baban Erfan :
kina empty Don kinwuce mai kaya ai bawani kokari kikayi ba.
yah Allah yahada ni dake watarana a hanya U.M.A 06 (B) Cap number kenan.
2025-10-03 14:13:26
1
Tata Umar2025 :
Allah
yatsare
Allah
yemaki
albarka
2025-10-02 18:32:25
1
BABAN_AL AMEEN..🦅🚛 :
Wani aiki sai 371 iyaka mota sai sunjira woh
2025-10-01 13:34:14
4
winning team :
please ni har yanzu banga mata suna tuka tankin maiba ko bazasu iyabane
2025-10-02 20:28:56
1
dear mummy :
Allah yatemakeki yatsareki yaqara shiryardamu baki daya
2025-10-01 16:07:01
1
Magajiyan Dadi :
zan shiga bariki
2025-10-01 15:18:40
1
Fati Umar :
Allah ya tsare my name seak 🤲🤲
2025-10-04 06:08:26
1
zarah :
Allah YA tsare hanya
2025-10-02 14:16:51
10
Autan@direbobi :
ammafa Idan mukahadu sai nayimiki mota wlh sai nanunamiki kekaramace
2025-10-03 10:31:44
1
abdullahiibrahim224 :
Allah yahadamu watarana xakisha mamaki
2025-10-02 16:40:12
1
Rely Zaid :
masha Allah fatan alkairi Hajiya
2025-10-03 19:29:48
3
user oga ib :
ma sha Allah
2025-10-03 19:35:27
2
bash yandaki :
Allah kadani yarinyar nan bisa hanya
2025-10-02 10:29:35
1
To see more videos from user @fatima28013232878265, please go to the Tikwm
homepage.