ni wlh gwamnatin ma tausayinta nake may be qarshanta yaxo su kanawa baayi musu dole
2025-10-04 14:27:28
0
🎀.princess susu.🎀? :
Fada musu Dan tselen uwarsu😂
2025-09-30 09:31:20
518
Ibrahim Breema :
Wanda ya yadda da akwai ilimi a Wannan maganar yayi mini like
2025-10-01 12:15:12
336
bolancysunnahboy😇🥰 :
Bayan wucewar wani, Allah yana taso da wani 🥹
1. Sheikh Abubakar Mahmud Gumi
2. Sheikh Jafar Mahmud Adam
3. Sheikh Muhammad Albani Zaria
4. Sheikh Dr. Idris Abdulaziz Dutsin Tanshi
5. Tauraron Zamani, Gwarzo, Dodo, Jarumi Sheikh Lawan Abubakar Triumph 🙌
2025-09-29 19:50:36
1311
Abu Albani Tsaure Assalafiyy :
itafa sunnah Saida ilimi
2025-09-29 22:14:32
357
🤍AL~Ameen🤍 :
Mu yan izalana ne kuma wallahi muna Alfahari da hakan 🥰🥰🙏
2025-10-02 23:05:41
7
SADIK :
Ita fa sunnah Wlh duk masu hankali ne acikinta
2025-09-30 08:43:47
212
Nasiru_mai shinkafa :
Nifa akan MALAM Lawan zan iya barin Kwankwasiyyar Dan Uwarta
2025-10-01 08:34:13
126
Mrs Alsadiq 💕💞 :
Assalamualaikum suwaye yan Ahlissunna kuzo muyiwa juna like sann muyi following juna🥰
2025-09-30 06:22:11
384
Fatima Ukasha :
Allah yasa su gane Dan kwakwalwarsu kamar dusa take 🙏
2025-09-29 19:19:22
324
𝑴𝒂𝒄𝒆 𝑻𝒂𝒈𝒂𝒓𝒊🥀🥺❤️ :
Shin malam kanada aure ko bakada ga mace tagari🥺🥺
2025-09-29 19:38:07
406
👨⚖️BARRISTER ⚖️ :
Kaii mupa yan darika hauragiya d shirme d taurinkai yama yawanda bazamu gane gsky ba😂🤭
2025-09-30 01:29:58
95
Itz Unaiss :
Mubarak ashe kaima wawane wanda be kishin Manzon Allah S.A.W
2025-09-30 09:41:33
12
Feedy_Hmza :
Wannan case din ya kara nuna wa duniya cewa ahlusunna da ilimi suke amfani ba da haya niya ba ba zaki ba cin mutunci sai tsantsar hujja😌😌😌
2025-09-29 19:34:39
333
waleesh01 :
Sunana waleesh wannan gsky ne
2025-09-30 05:24:11
36
Nuruddeen Gama :
Bayani cikin sauki ko jaki sai yagane me kake nupi wllh💯💯💯
2025-09-30 18:56:17
87
Nana billy :
fada masu de Dan attakashin uwar su🤪😂
2025-09-30 19:42:31
19
sunnasak28 :
Fada musu Dan tselen uwarsu😂
2025-09-29 23:36:46
121
To see more videos from user @mubarakeeytv, please go to the Tikwm
homepage.