ni fa Dan salaf ne Amma Mubar maganar akida dahiru Bauchi matsayin uba yake Kuma duk Dan kirki zedaraja tsohon Wani
2025-10-05 20:54:12
60
gwanjo :
Allah sarki rayuwa kenan da shehk dahiru bauchi da shehk Shareef duk suna raye Amma bakajinsu kamar basa Nan Amma shehk albani da shehk Jafar basa raye Amma kullum su kakeji kamar suna Nan raye🙏🙏🙏🙏
2025-10-04 13:44:00
35
abubakarmuhammad7727 :
dattijon arziki, ana maka fatan mutuwa kullum Allah kuma yana kara maka kwanaki. masha Allah
2025-10-03 10:12:32
14
mickrotik988.. :
gawa cé akan kujera ?
2025-10-08 23:38:52
0
nahnah yarkaka :
allah ya kara lpy maulaya
2025-10-19 20:26:39
1
Wakiileey sn🔷️ :
yana mika muku hannu ku bashi kudinshi man🤔
2025-10-04 13:41:20
3
bashoo :
Allah yake cheh
2025-11-02 10:24:11
0
user5171740081469 :
Allah sarki shehi,Allah yasa agama da duniya lafiya Alhamdulillah anyiwa addini hidima
2025-10-07 12:12:34
8
dalhatu hussaini :
Allah ya qarama shehu karama don hasken annabi Muhammad s a w
2025-10-21 07:17:14
0
Hauwa'u Muhammad :
ma Sha Allah dattijon arziki 🥰 dukkan dakancewa ta yar izala Ina Gani girman ka da mutunci ka da daraja ka
2025-10-05 22:17:03
0
M'azou Ibrahim :
Masha allah
2025-10-25 18:42:13
0
AFRICAN Women👩🏼🦰🗣️ :
Wai yanzu wan nan mutumin ya zama photo copy ikon Allah
2025-10-05 07:11:15
1
Rossy g ango :
Allah yakara lafiya s,d,u,b
2025-10-16 10:05:24
0
sadiqerro :
iii☺️😊😊☺
2025-10-15 20:07:59
0
adams collection :
Allah ya kara Lfy da nisankwana Maulana shiek Dahiru Usman Bauchi🙏🙏
Alfarma prophat Muhammadu Rasullillahi Sallallahu alaihi Wasallama🥰🥰🤲🤲
2025-10-24 09:46:59
0
nuree628 :
Allah ya Kara lafaya🥰🥰🥰🥰
2025-10-18 04:29:17
0
mahir :
Wawa ye
2025-10-04 09:01:44
1
didi32265251 :
Allah ya bamu albarkacin ku maulaya bayin Allah kenan 🥰🥰🥰😭🙏
2025-10-06 12:22:11
1
Abdurrahman Muhammad :
Ra'asijjarima tsufa ya zo Ashe dai kowa ba Allah ba ne tsoho. Kun batar da mutane dan haka ku ma za ka taba zama lafia ba.
2025-10-09 10:27:17
1
To see more videos from user @muhseen_sheikha_musa_, please go to the Tikwm
homepage.