@nguldee: Out now !

Ngulde Sarkin Hoto🌏🦍
Ngulde Sarkin Hoto🌏🦍
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 01 October 2025 08:40:13 GMT
720555
103506
2909
1021

Music

Download

Comments

akclothing
akclothing🤴 :
: : duk Wanda ya yarda ba mutum Mai daraja kamar manzon Allah yamin like yaje yayi following dina 💔🔥
2025-10-01 09:54:00
2396
apdoullerhc4
Apdoullerh :
Ngulde is Underrated honestly, He's talented and far better than Bilalvilla, wa ya yarda ?
2025-10-02 20:59:05
688
chubbylayla3
chubby Layla🦋🎀 :
waka tayi fah 😹🤭
2025-10-08 13:41:10
1
realrandeey
Usman aleeyou :
duk wanda ya yarda waqar nan tafi tasu vilalvilla da sarkin waka dadi yayimin like 👌
2025-10-02 23:28:27
251
khadija.umar00
Khadija Umar :
gaskiya gulde Allah yasake shiga lamarinka alfarmar annabi Mohamed 💕💕💕
2025-10-01 09:12:04
608
yarbaba265
yarbaba265 :
Acire hassada wlh tafi wakar more ta bilal dadi
2025-10-02 08:12:09
205
kantu.money
Kantu money⚡️ :
Ayyiwa annabi salati S a W 🙏
2025-10-03 06:34:57
65
sameenu400
sameenu400 :
Amma dai idan ka samu kudin wakar don Allah kaci abinci sosai.
2025-10-08 11:24:36
0
fatimaxarahh
fatimaxarahh :
SHA'AWA NAKEJI
2025-10-01 14:49:00
28
official.power_bank03
Muhammad ibrahim :
Wllahi tafi ta bilal more daɗi
2025-10-01 13:04:20
689
auterh553
Auterh🇳🇬🇸🇦🇶🇦🇳🇪🇩🇿 :
Dan Allah kayi aski kirjinka
2025-10-01 19:31:02
45
khady_exotic
Khady_exotic :
Gayen Nan na birgeni wlh, ba abinda Bazan mai ba 🙈
2025-10-02 22:09:56
41
user1882994046862
maizare's collection 🛒🛍️ :
wanda yasan waqar nan tafi moree dadi yamin like
2025-10-02 20:29:57
61
user3190926246554
Ibrahim 11 :
Wallahi tafi moreeee dadi
2025-10-01 12:00:16
145
seeyama12
seeyamah :
duk Wanda ya yarda ba mutum Mai daraja kamar manzon Allah yamin like yaje yayi following dina 💔🔥
2025-10-03 05:38:31
70
djbashnotification2
WHO ARE YOUR😂🇳🇬🙆 :
Ga Waka Anan Fa 💃💃
2025-10-02 00:50:08
62
aminahussainimusa
Meena hussain :
Wallahi wannan wakar tafi ta wancan jakin dadi 😂💔
2025-10-05 13:46:06
6
shukreea34
h@lim@34 :
Yanzu kai dan Yarannan Hadda wani Gashin Qirji😌😌
2025-10-03 12:05:21
16
ibwayesk551
MiRal🕊️🪽🤍🪽 :
Haba gulde ni rausaya duwawun dakayi ya birgeni🤭😂
2025-10-03 12:02:18
10
yarongwamna
Yaron Gwamna :
Nafi son Yaron nan da wancan🤣😂
2025-10-03 11:06:34
78
ummulsalmahassan
ummul salma :
duk Wanda ya yarda ba mutum Mai daraja kamar manzon Allah yamin like yaje yayi following dina don allah
2025-10-06 08:07:03
10
real_kwanda0
price @(Dan'baba] :
Duk Masoyin annabi mohammed yamin like 😅
2025-10-03 19:05:59
25
hafsat4508
hafsat :
Kazami kawai😏😏😂
2025-10-02 10:55:54
8
muslimat666
@muslimat :
kamar fa zata iya fin waccan da aka dinga jawa mutane rai na zuzuta ta dan naji ana firiri farara😂
2025-10-01 17:40:41
77
king_abdoul_masu
kiNg~MaSu :
Nikam ko kadan baka burge ni ba Taya Xa'ayi kana Role model Kuma kana summule wandon ka Kuma yawancin jikin ka ah waje iy Gani nayi abun kaman baiyiba
2025-10-06 01:03:12
1
To see more videos from user @nguldee, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About