gaskiya kotuce tayiwa abduljabbar hukinci,bashura,shura tuhumarsa sukayi,shikuma yakasa kare kansa se akakaishi kotu tamasa hukunchi.
2025-10-06 11:48:11
0
Ibrahim Sani :
wannan malamin sakaraine ubanwaye yache maka andakayar da malam lawan
kuma maizaisa adakatar dashi?
2025-10-05 23:06:15
2
habib wanzamin Sunnah sak :
kadena karya ba adakatar da malan lawanba
2025-10-05 04:26:05
8
Maidoki :
nagamsu d tinaninka sosai
2025-10-05 20:56:50
3
Aminu Musa Dala@ :
mugun nufin ka zai koma kanka da izinin Allah Allah kuma ya kunyata ka
2025-10-06 10:36:37
1
Noora :
🤔🤔🤔 Anya kuwa malam hakane abin yake
2025-10-05 11:08:59
3
The British :
matsalar mutum yasa kiyayyar wani a ransa kenan amma banda haka ai ba inda akace an dakatar da malam lawan karatu ko yin huduba
2025-10-06 09:38:33
2
Mijin mace 2…gzw :
Wllh lawal tramol yazama masifa cikin al’umma
2025-10-05 20:51:46
2
notification :
wlh idan mutum bayasan shiga aljannah to yashiga izala
2025-10-05 14:27:45
2
IMAM ABU INYASS :
شكرالك
2025-10-04 21:51:44
4
AHMAD UMARU DANDUME :
Gaskiyane
2025-10-06 07:19:20
1
Mubarak Musa :
kai wayacema andakatar dashi
2025-10-05 15:30:36
4
[G M B] :
gaskiyane ml
2025-10-06 09:50:11
1
Mu'azusarki :
izala shedancice
2025-10-06 07:54:13
1
Abul Yasir :
A kaf duniya babu wanda ya isa ya ziga Sheikh triumph akan ya faɗi wani abu da ya saɓawa Addini.
kuma kai Wawa kaje kaji dakatarwar da aka yiwa triumph ba akan wa'azi gaba ɗaya bane, an dakatar dashi ne da magana akan iya abinda ake zargin sa.
2025-10-06 07:30:04
1
salisou haruna :
wlh hakane
2025-10-05 14:41:22
2
Ahmed Sule :
Kai Kaji Tsoron Allah Kaji
2025-10-05 19:58:09
3
Hussaini Yunusa :
zaka maimaita a gaba Allah yanda akayi da hujja wllh. kuma maganganunka cikakken qaryane ba'a dakatar da Mallam lawan ba kuma ba shurane ta dakatatar
2025-10-05 19:33:56
3
Bello Adamu :
Kai wawane wlh baka dace da malanta ba
2025-10-05 13:36:29
3
Mr G :
Kai oga baka fahimci komai ba abinda ake tattaunawa
2025-10-05 21:05:13
2
@M.T.G_clothing :
Gaskiya kaje kayi bin cike akai ba'a dakatar da mlm Lawan bah
2025-10-06 06:45:26
1
abdullahi :
Amma Kai sakare ne
2025-10-06 07:34:32
1
عبد الحميد ابراهيم :
Qarya kake zindiƙi
2025-10-05 12:36:49
2
To see more videos from user @m_nura_adam, please go to the Tikwm
homepage.