@digital_imaam:

Sheikh Muhammad Nuru Khalid
Sheikh Muhammad Nuru Khalid
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 05 October 2025 04:05:27 GMT
86354
12624
628
810

Music

Download

Comments

bini.ali5
bini ali :
Wanda ya yarda shek nura kalid Bazai mutu achikin izala ba yamun like
2025-10-06 20:02:30
224
user286259196173
Bin Outhman Assalafiy :
Wanda ya yarda nura Khalid ya Haukace yayimin like
2025-10-07 12:57:07
11
ubash_ab
Ubash || Affiliate Marketer :
kaji ladabi, Allah yasaka Shek Nura Khalid
2025-10-09 17:58:48
1
user8174780537323hanafi
userhanafi rbk8174780537323 :
agaisheka dattijon kirki
2025-10-07 06:27:37
46
abdullahiabubakar2473
abdullahi Abakar :
wallahi inason wannnan malam min bsd babu son zuciya acikin wa.a.jinsa
2025-10-05 06:40:41
51
sadiqabbakar82
Legend ABBackar## :
Wannan fah yasami matsala Wallhi …..
2025-10-07 12:33:27
1
abdulrashed.inyas6.jos
AA Rashed niyass jos :
Wannan fa dan dariqane kuma zaisha zagi agun iyn kungiya wlh
2025-10-06 21:36:27
11
user11602316900915
user11602316900915 :
Allah ya kara lpy
2025-10-06 20:57:19
17
zeeyans5
Zeeyans 5 :
Ba ka yarda da mutuwa ne ko
2025-10-06 22:47:44
2
user4312703338336
user4312703338336 :
gaskiyane mlm allah ya kara lafiya
2025-10-09 19:48:16
0
mhmduthlithu
mhmdu [email protected] :
allah yasa ka gama da duniya lafiya saboda ka girmama manzon allah
2025-10-06 15:13:30
17
khaleephasumaila
Khaleepha Sumaila 🇳🇬 :
Aydama Kana Neman Tsinanne Gafalalle Tantiri Shine Wanda Duk Zancenda Yafito Daga Bakinsa Zaigaya Manzan Allah (SAW) Waikuma Dasunan Ilimi Yake Koyarwa ALLAH Yatsinewa Irin Wannan Ilimin Banzar Indai Bazamuga Darajar Annabi Muhammad Ba Wlh Gwanda Nazauna Jahili Amma Amatsayin Masoyinsa.
2025-10-07 19:47:13
6
baban.iman55
Baban Iman :
Allah ya daukaka duk mai ganin girman manzan Allah Sallallahu Alaihi wasallam
2025-10-07 10:23:41
12
danmaster34
Dan master 01 :
saw❤❤❤ salati 10 ga annabi
2025-10-07 06:44:44
13
tawadan_minna
Tawadan Minna :
Allah saka da alkhairi 🥰🥰🥰
2025-10-07 18:02:44
4
musal_kaazeem_01
MUSAL_KAZEEM_01 :
ALLAH yayi mn tukuici da ganin 👀 SHUGABA ANNABI sallallahu alaihi wa sallam 🥰
2025-10-08 11:57:37
3
kbdanhutu
Dan katsina :
Masha Allah Kaji gaskiya
2025-10-06 20:58:29
6
abdulhadiee
Abdulhadi Abdullahi :
kwarai kuwa Mallam shi pah Saida aka Aiko masa in ya yarda a karba rayuwarshi cikin Dan Adam wane za Aiko ma
2025-10-07 05:49:01
6
basiruabbanjiddah
Abban Aiman :
Allah yayi amfani da kalmar mutuwa akan Annabi. Shin hakan yanuna Rashin girmamawa ne Ga Annabi?
2025-10-08 10:38:43
1
nafiunasiru
Shamaki Nasir :
wlh idan kasan girman Annabi Muhammad s a w ka huta
2025-10-05 14:02:31
8
adamsarki56
sarauta :
kaji maganar hankali daka bakin masu hankali Allah ya kara lpy da nisan kwana 🥰🥰🥰
2025-10-06 20:36:47
7
ibrahimlawan008
Ibrahim Lawan :
nifa ban taba ganin videon wanan malamin na huce ta sbd akwai kokarin fadar gaskia, muda bamuda kungiya irin sune malaman mu
2025-10-07 12:15:50
3
halifan.kano.hali
Halifan Kano Halifa :
Allah yasakamaka da gidan Aljanna
2025-10-05 18:43:38
6
maishinkafa9
mai shinkafa :
wlh suna gane karatun makiya manzon allah ne kawai 💕💕💕💕💕🙏🥰🥰🥰🥰🥰
2025-10-05 15:12:21
7
bashboii0
bash boii :
Allah ya Kara lafiya ya malan
2025-10-07 17:37:00
5
To see more videos from user @digital_imaam, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About