@avdoolmaje: Yadda Gwamnan jihar Katsina Malam Dikko Umaru Raɗɗa, ya amshi Lambar yabo daga ƙungiyar Malaman Makaranta ta ƙasa NUT a birnin tarayya Abuja bisa ƙoƙarin shi akan cigaban ilimi a jihar Katsina. #goviralvideo #katsina #creatorsearchinsights #jummamubarak #arewa__tiktok