bafa zamuyiwa annabi muhammadu saw rashin ladabi ba shi ya fada kuma munyarda wallh
2025-10-06 21:27:44
41
A__SHUGABA :
Gska wannan bawan allahn duk yacce akai ba dan izalah ba ne, sbd dai shi yana son annabi saw da iyalan sa.
2025-10-06 09:14:04
253
hafeez mkr, :
amen ya yrbb amen ya rbb amen ya know
2025-10-09 21:21:02
1
Nazifi Oumarou :
Malan Alkali ubangiji Allah yabaka aljanna
2025-10-06 13:41:47
157
ABDULRASHEED_HARUNA🥷🎧 :
Dan TikTok Mai bawa matan TikTok dariya ya tara jahilai a Gaban sa sai Ameen suke cewa yaki ya fada musu gsky ya cutadda su yaci amanan Allah da Manxon Allah 😔😔😭😭😭
2025-10-08 05:51:40
9
Sulexx.zetown :
Na gane Gaskiya Na bar kungiyar izala daga Yau Na koma bangaren sufaye, kada Wanda ya Sake kirana da ɗan izala