@factnewshausa: ‘Babu soyayya tsakanina da Maishadda’- Firdausi Yahaya A wannan makon ‘Jidda’ ta fada wa mabiya shafinta gaskiyar me ke tsakaninta da Abubakar Bashir Maishadda, da kuma wani babban burinta da ke shirin cika nan gaba kadan. #factnewshausa #kannywoodNews #kannywoodmedia #gidanbadamasi #kannywoodstyle #kannywoodcelebrities #zomuzauna #exploremore #factnews #explorer #matasa #labarinaseries #explore #fyppp

Fact News Hausa
Fact News Hausa
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 06 October 2025 04:55:40 GMT
959748
58764
1567
1088

Music

Download

Comments

faridashehu98
faridashehu98 :
Sai da ke diyata firdausi
2025-11-20 16:02:18
0
kinglabour
MR JOKER🤡 :
Duk Wanda ya yadda a sokotoh akwai masu kyau yamin like 💯😅
2025-10-12 20:50:22
0
bakers_plus
Bakers_Plus :
bakya riflin kam
2025-11-16 15:32:29
0
hafkaks
Hafkaks :
ki Dan rinka kamewa irin Jan ajin Nan
2025-11-14 14:32:26
0
hussainikanshi
Hussaini :
gaskeya ne
2025-11-18 22:11:11
0
kabirabdulhamid63
kabirabdulhamid63 :
aure fa
2025-10-12 13:51:17
0
user3706117200132
user3706117200132o :
i na san ki
2025-10-12 22:38:36
0
user08148464269
FARUKU YUSHAU :
nide ina sanki
2025-10-09 20:01:03
0
muhammad.adamu469
Muhammad Adamu :
maiyasa Kika ha na jamilu
2025-10-08 20:10:19
0
ruky.lawal1
ruky lawal 👑 :
kice bakason colal area 🤣
2025-10-10 12:36:16
0
shopwithsiyama.ng
Shop with siyama.ng :
Rannan mijina ya gansu ita da Mai shadda a new Yorker Abuja da daddare🙄🤔
2025-10-06 15:56:52
12
maripatrick
i❤️😍M :
wlh soyaya suke da maichada
2025-10-06 06:50:01
63
hennabywalida
hennabywalida :
Yafi haske haske annabi muhammadu😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭
2025-10-07 21:26:31
858
oumalheril
oumi na :
ya Na ga idonta sounyi ja ?
2025-10-06 08:46:58
37
ammar___elyakub
AmmarElyakub :
Ashe kinyi makaranta.....?😂
2025-10-06 07:26:27
80
annabinemufita2
annabinemufita2 :
Dan allah ki ringa rufe kanki gashin ki awaji
2025-10-06 07:34:14
295
bareey3432
Abdoul_clothing Ng.✂️ :
Kaji manya Masu Cowlet yan Gidan prof😂
2025-10-07 22:28:28
51
rauda_beauty2
Rauda beauty_kn :
Mace me baqin kishi bata iya zaman aure 👌🏻
2025-10-06 19:11:32
30
mrs53501
mrs 🥀 :
Ni wlh inaganki har kunya nakeje 😂
2025-10-07 20:42:24
18
userkmusa8735723966584
kabeer ms :
wato bata da burin aure sai kasuwa kodai mata mazace ne 🙆🏻‍♂️🤔
2025-10-06 06:24:26
41
bilalbashirmakama
B,,Taget 🇳🇬📍🇸🇦 :
Da mutuwar zuciya gwara mutur gaba🙃🙃🙃🙃
2025-10-06 11:24:45
15
teemazaki0
TEEMA ZAKI ❤️🦋 :
My favorite 🥰💯
2025-10-08 00:33:58
5
bintiou2
golden teemah :
nice Fatima Yar Ali nuhu😂
2025-10-07 14:18:42
8
sadeeq8516
Zakee :
KARFA A MANTA AYIWA ANNABI SALATI
2025-10-06 22:00:19
243
ibiskitchen1
ibiskitchen1 :
To itama tace ba ali Nuhu bane me gdn ta😂
2025-10-06 11:21:42
9
To see more videos from user @factnewshausa, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About