Bari muyi karatun Gwari-gwari yanda kowa zai fahimta, A yau sheikh ɗahiru bauchi da Sherrif sale suna raye amma Allah ya kashe ambaton su cikin al'umma kamar basa raye.
Sheikh Muhammad Auwal albani Zaria da Sheikh Ja'afar Mahmud Adam sun daɗe da ɓarin duniya amma har yau da wadancan Shehunnai suna nan kamar tare dasu suke rayuwa kullum ana tauraron su da ambaton su.
Dalilin saboda gaskiya ( Sunnah ) ita take tabbatuwa a bayan kasa, Don haka masu farin ciki wai an dakatar da Malam lawan daga wa'azi, ku sani hakan ne zai kara fito da wasu dakarun sunnah da yaki da Bidia a kano.
gaskiya Nigeria an dade ana shan wahala da yan bidi,a amma an kusa kai karshen ta in Sha Allahu
2025-10-14 16:49:23
39
SADEEQ KANO :
wllh majoratinsu shehu suke so ba annabi ba
2025-10-14 09:49:29
19
Rabbilu a wutsawar bangaje :
Bari muyi karatun Gwari-gwari yanda kowa zai fahimta, A yau sheikh ɗahiru bauchi da Sherrif sale suna raye amma Allah ya kashe ambaton
2025-10-14 23:35:26
0
DAKARE🧣 :
yanzu dai kowa ya fahimci su waye masoya annabi na gaskiya da kuma na qarya, sunnah sak
2025-10-12 12:19:02
49
m.geogy🇳🇬🇱🇾 :
(Sallallahu Alaihi wasallam )
2025-10-16 21:40:10
0
Abbas Usman :
Akwai second hand na jawahirul ma’ani saboda Nina musulunta😂😅🤣
2025-10-15 09:07:55
10
💫REAL⭐️AZEEZ💫 :
Allah ya kashe mu akan sunnar ananbi 🥺😩🤲❤
2025-10-12 18:27:48
16
Aboubacar.sadike nakowa 227 :
Allah yajikan mallan jaFar da albani
2025-10-15 07:24:46
4
Nasir_Majidadie :
wlh wlh muntabbatar Malam Allah yasa kahuta yakai haske kabarinka
2025-10-14 22:54:14
5
abubakarabubakar6597 :
bidi'a gidan yaudara
2025-10-15 10:47:08
2
Doctor Zakiyat :
wlh hakane malam kayi gaskiya
2025-10-13 01:38:29
16
Abba kwaro :
Ya Allah, Kai ne Maɗaukaki, Mai azanci da iko. Ka shiryar da zuƙatanmu zuwa ga gaskiya, Ka ɗaukaka rayuwarmu da halal, Ka buɗe mana ƙofofin nasara a dukkan al'amura. Ka albarkaci lokacinmu, Ka tsare mu daga zalunci da gazawa, Ka sanya mu cikin bayinKa masu nasara a duniya da lahira. Amin.🙏🙏🙏
2025-10-15 10:35:11
1
Umar Awwal :
mai dala dala. Allah yayi ma rahama. Aameen
2025-10-14 08:39:31
7
ahmad rufai Ahmad :
allah yasaka da aljannah
2025-10-13 19:08:57
4
Rabbeel Usman Rabs 1 :
wannan gaskiyane Allah Yajikan Ka Da Rahama
2025-10-12 23:27:36
10
KHAMIS :
wllh dariqa tijani karyace
2025-10-14 17:43:19
2
Dr Alfa :
malamgidan gaskiya Allah yagafartama
2025-10-16 04:38:59
0
SURIYA UBAN DABA LANBA DAYA 1 :
S A W 🙏
2025-10-16 13:08:46
0
BG :
Allah ya jikan malam jafar
2025-10-13 20:07:59
3
user1549334819173 ABDULLAHIDIG :
Allah kajikan sheikh ja afar MAHMUD ADAM KANO da rahama ya hayyu ya kayyum
2025-10-15 19:52:15
2
oumarou samaila :
Allah ya jikan ka da rahama
2025-10-13 23:28:29
1
To see more videos from user @sunna__gallery, please go to the Tikwm
homepage.