gaskiya wannan film din Nan Babu adalchi dumin wallahi ba,ayi wa Abba adalchi bah sai danayi kuka😭😭
2025-10-11 12:28:22
39
🦋saidah🦋 :
Anya kuwa akwai me farin jini irin na sumayya jama’a 🤔😂
2025-10-11 06:33:12
122
RAZAK !!! ,🤩🤩🤩 :
gsky ba ayiwa Abba adalci ba wlh
2025-10-11 11:18:33
40
🕊️🦋Amrish🦋🕊️ :
ABBA galadima jira xakayi ehe jira dole sumayyah ta Aliyu dan gaske ce🤣
2025-10-13 23:10:47
0
maryam abuja🥰 :
Dan Allah ku rarrasheni kuka nakeyi wlh 😭😭
2025-10-11 08:38:10
27
🩷🦋🤍 :
Ko Yanxu aka gama series dinnan abiyani 😂
2025-10-11 07:30:04
74
CHIYAMAN NE :
duk wanda baijidadin wanan wajan ba yayimani like 👍
2025-10-13 09:45:10
10
Youngarmy :
Film ne Wasa ne Amma maman sumayya haushi take bani wlh taurin Kai kamar Dan jaki 🙄
2025-10-11 09:23:37
14
Maryam Khabeer :
wlh koyanxu akagama film dinnan angama biyana😂💃
2025-10-11 07:32:20
33
khaleesat_collection🛍️ :
Duk wanda ya fara kallon labari na tun daga farkon sa lokacin nafisa Abdullahi har zuwa yanzu dan Allah ya danna min like sabida yawan shekarun da muka dauka muna kallo Aminu saira 👍
2025-10-12 13:20:55
19
UMMI❤️🌹 :
Yanzu zakiyi auran kwanciyar hankali 🥰🥰🥰sumayya
2025-10-11 13:19:01
8
Sadiya Mohamed :
Insha Allah bazan sake kallon labarina ba insha Allah
2025-10-11 14:20:25
11
Khadija Usman :
wlh naso pransdo ya auri sumayya amman wlh danaga wannan sai naji kwata kwata ba'a kyautawa Abba ba🥲
2025-10-13 07:40:57
8
sulaiman salama :
gaskiya mahaifin sumayya da uwar sumayya basuda adallci maciya amanane duk wanda yayarda hakane yai min like 💯😭😭
2025-10-13 19:32:17
2
lawansulaimanisah :
wai dan allah gindin sumayya na gold ne
2025-10-11 17:56:19
4
9ice boy 👦🇳🇬🤝🇳🇪 :
ban taɓa ganin ƙanan mutane kamar iyayen sumayya ba wllh
2025-10-11 09:23:09
19
Naja’atu mukhtar :
Amarya kuma me jego 😀😀😀 sai da kai aliyu
2025-10-11 18:07:13
3
zee zuma :
kabirgeni aliyu
2025-10-11 07:12:18
12
@Mhz aleeshar💕 :
Maman sumayya ta haifi diamond 😂😂
2025-10-12 14:37:07
3
ONE MOt :
wallahi aminu saira ya bata wannan shirrin
2025-10-12 08:11:08
2
machamimu :
bayeban
2025-10-13 22:40:52
0
Sadiya Aminu :
Da nasa, Uwa taka haka Allah yake ikonsa. Shi yasa Allah baya son saki saboda yana kawo danasani
2025-10-11 07:29:11
3
Basiru Ibrahim :
Gaskiya wannan film din bashi da wata ma ana
2025-10-13 20:29:48
1
bilkisu :
kilishi ce sanadi😭😭😭😭
2025-10-11 09:18:43
19
Nasser Rasta :
2025-10-13 16:42:46
1
To see more videos from user @lantana650, please go to the Tikwm
homepage.