@investorameer0: Kada ku sake kuyi wann kuskuren a rayuwa. . #foryou #hausa #investorameer

Investorameer
Investorameer
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 12 October 2025 19:29:30 GMT
340360
43156
1177
1718

Music

Download

Comments

abdullstylee
ABDUL STYLE :
Wata Rana Mahaifiyarka/Ki ZataTambayeka/Ki 2k Zaka/Ki Tura mata 2M idan Kayarda Ka Rubuta Insha Allah!!.kayimi like
2025-10-13 21:00:16
497
um.gufran6
um gufran :
kar amanta ayiwa annabi salati
2025-10-12 23:06:23
283
smart_boybodinga
Best_players :
pls One video for me I support you 👍
2025-10-15 18:45:26
0
hajiyasaadatu2n
🎀.princess susu.🎀? :
hakane wlh
2025-10-13 11:24:38
9
fatimaaliyu712
fatimaaliyu8303 :
nifa sauri fishi ne dani fa kayi sauri wajan magana 😡
2025-10-14 07:10:52
76
muhamm_70
𝐌𝐎𝐇𝐃🦅🧶 :
Wlh Investo ni bazan ji tsoran mutum bah Allah ne ka daii abun tsoro
2025-10-13 19:31:08
25
abbacsale2
Abbacsale :
Ka manta Daya
2025-10-13 12:53:31
25
hafsat_marainiyya29
MRS KABEER🫂💞💕🤍 :
Wllh hakane domin naga hakan akaina Allah sarki hafsa ni a tinanina yanda nake jin kowa a zuciyata haka kowa ma ya daukeni ashe ba haka bane amma hakan ma karin ilimi ne😭😭
2025-10-13 00:56:05
71
shama.beauty
shama Beauty 🌷💕🌸🎀🦋 :
Hakane Wlh
2025-10-16 09:23:05
0
madaki374danparis
MK OF PARIS 🇫🇷 :
ni dai Ahalina stinannu ne kuma in Allah ya yarda sai sunje wuta
2025-10-13 11:42:02
7
hindu34822
maman yan biyu :
wllh hakane nima hakan yafaru da ni arayuwata nayarda da mutum yacuce ni yanzu na koyi boye sirri na wllh 😢😢
2025-10-14 06:09:31
7
golden.eyes75
golden eyes 👀 :
shiyasa bangayawa kowa 5m nakesamu asati ba🤣
2025-10-13 08:26:14
9
nuhubamper442
Gov Dikko Radda Movements🪑 :
Allah Yajikan Mahaifiyarka Bawan Allah 😢
2025-10-15 16:49:17
9
waleedsalihu5
smart saleh :
kar amanta da yiwa annabi salati
2025-10-14 09:22:55
8
saratglitter
Sarat Ahmed💖💫 :
Duk Wanda ya yarda maganar shi yamin like🤗
2025-10-15 20:31:57
2
asmauheazn7
asmauheazn7 :
wai a kwance kake video ko a zaune
2025-10-14 07:01:28
9
coachmuhammad15
Mŕ Çěěłěěň Bøý :
Wllh Na Taba Aikata wann kuskuren Sau daya wllh Na kusa Hauka cewa🥰
2025-10-14 09:19:14
11
fatima.muhammad542
Fatima Muhammad :
burinah kullum na gane nawa saurayinah yake samu kullum kutayani addu ar nasani
2025-10-14 08:01:22
6
asserdeq
Abu Sa'eed :
inason daukar shawara Amma kunnen Kashi gareni banaji wlh🤣😂
2025-10-13 20:25:56
18
king_ismaeell
💫King Ismaeell 💫 :
hmmmm aduk lokacin da nake samun yan kudadena mutane sunason alaqa dani sosae wkhy 🥲 da fari nabawa mutane dadama qofar shiga rayuwata har zuwa wajen
2025-10-14 15:45:01
2
bowztana
SANI MOUSSA :
Dan Allah jama'a ayi hakuri arike salloli guda 5 Allah ubangiji yasa moudace 🥰
2025-10-15 12:11:06
0
mrsagogo
𝑴𝑹𝑺~𝑨𝑮𝑶𝑮𝑶🌎❤️🫂 :
Uhmmm ni ydd nke ganin kaina hk ma kuwa m yk
2025-10-13 15:35:23
2
iam__imrana
𝕚𝕞𝕣𝕒𝕟𝕒 :
toh wannan shine Allah yasa mudace Ameen summa Ameen
2025-10-12 19:34:44
38
abdulazeez.isah2
Abdulazeez Isah :
hakkun inventor ameer
2025-10-12 20:06:25
14
djemss07
Djemss😍 :
Copie abis fulani
2025-10-13 08:57:01
16
To see more videos from user @investorameer0, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About