Ya Allah, Kai ne Maɗaukaki, Mai azanci da iko. Ka shiryar da zuƙatanmu zuwa ga gaskiya, Ka ɗaukaka rayuwarmu da halal, Ka buɗe mana ƙofofin nasara a dukkan al'amura. Ka albarkaci lokacinmu, Ka tsare mu daga zalunci da gazawa, Ka sanya mu cikin bayinKa masu nasara a duniya da lahira. Amin.😞
2025-10-16 12:23:53
35
ameer textile :
misali kace:
ya Allah nayi tawassali da imanin danai dakai nacewa idan narokeka zaka biyamun butaka 🤝
2025-10-15 22:43:35
63
Hadeez :
mungode sosai Allah yasa mudace
2025-10-17 13:42:52
1
engr_adam3 :
Ubangiji ya saka maka da gidan aljannah malam🤲
2025-10-16 11:02:26
21
oum Ahmad :
mun gwada Kuma munga yyi wlhy alhamdulillahi my perfect rabbi
2025-10-16 14:16:24
14
jabeeriom musareca :
@Aisha bashir🇳🇬🇳🇬:: Ya Allah, Kai ne Maɗaukaki, Mai azanci da iko. Ka shiryar da zuƙatanmu zuwa ga gaskiya, Ka ɗaukaka rayuwarmu da halal, Ka buɗe
2025-10-17 07:41:15
3
Zinniee's secret :
Allahuakbar
2025-10-17 13:03:05
0
Abukhaleesat :
Allah yasa mugama lafiya
2025-10-17 03:41:45
1
@mamanabi4 :
allah ya amsa mana
2025-10-14 20:19:34
13
Daddies little gurl❤️🦋 :
Allah ya saka maka da gidan aljannah🙏🙏
2025-10-16 07:05:53
9
Official 𝗖𝗮𝗺𝗽𝗮𝗻𝘆 😎✌︎☔︎ :
Allah kada kabarni da iyawata . Allah ka iya mani .
2025-10-16 18:29:15
4
Ummu Tau'amain💚 :
Amman fa Salatin Wanda ya fito daga bakin Annabi Sallallahu Alaihi Wasallam,bana wani qato daban ba.
2025-10-16 20:21:34
1
Maryam Danna 🥰🤗 :
haka ne wlh mallam🥹🥹 Allah ya biya mana bukatunmu duniya da lahira 🤲🥹😭
2025-10-16 16:22:25
4
uzairumuhammad535 :
AllahummataQabbalalahumenna❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤️❤
2025-10-16 16:44:18
2
@fatimaharuna :
wallahi tallahi malam idan Ina so nasamu abu inagayawa Allah Jira nakeyi kawai saide naga ya auku wallahi
2025-10-16 18:05:04
1
Muhammad mansur :
Masha Allah
2025-10-17 14:50:30
0
A Abba :
Sunnah gidan dadi
2025-10-15 22:31:05
3
avdoulqiru :
Allah ya kara Sutura malam
2025-10-16 15:43:16
3
sardon :
S A W
2025-10-16 16:53:59
1
B A Ali :
wannan haka yake
2025-10-13 20:54:00
5
vilqeesah :
Allah yaqara girma malam
2025-10-16 09:05:52
2
Sadik Umar :
sallallahu alaihi wassallam
2025-10-16 12:43:22
2
ana Muslim :
allah ya karba mana mlm
2025-10-15 14:38:07
1
Engr Ahmad :
allah ya qara lafia
2025-10-16 19:35:41
1
zayyanu isah kimba :
Allah yasaka da alkaiari bisaga fadakarwa malam
2025-10-16 19:16:29
1
To see more videos from user @maryam...rvg, please go to the Tikwm
homepage.