@dan_sarkeey_kilishi: Allah Ya bamu saa

Dan_Sarkeey_Kilishi
Dan_Sarkeey_Kilishi
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 14 October 2025 07:54:28 GMT
75162
5597
519
856

Music

Download

Comments

aim_booth
aim_booth :
Sunnah gidan ilimi
2025-10-14 13:53:59
0
astagfirullah674
Mrs🩵✨🌏 :
ALLAH UBANGIJI yayi maka Rahma mlm 🤲😭😭😭
2025-10-14 13:43:59
0
jhameelson
jhameelson :
ilimi cikar zance mai nuna hanya ne 🙏🤣🤣🤣hhhhh malam aqara basu wuta da hujjoji🤣🤣🥰🥰🥰
2025-10-14 13:19:54
0
hassaninusa155
Hassan Goro Daura :
Allah ya karawa malam lafiya Ya kareka Daga Sharrin Jakuna
2025-10-14 13:47:20
0
aliyup2222
aliyup2222 :
naji dadin zaman nan, cikinsu akwai wadanda basu ji abunda yafada sukai masa kage, Gashi zaman Shura Yasa Sunji karatun Malam na Awa 2 😄 Alhamdulillah Sunnah Sak
2025-10-14 13:49:22
0
salisuibrahim4811
salisu :
allah mungode allah ka kashemu akan sunnah
2025-10-14 13:22:54
0
sani.abu.saja
Sani Abu saja :
Gaskiyane 🤣🤣🤣
2025-10-14 13:52:58
0
user3549501228578
Gondah :
shura sun sha karatu suma. dayawa basuda wannan ilimin
2025-10-14 13:26:17
0
houzzasaidou
Houzza Saidou :
allahu akbar sunnah gidan hujja
2025-10-14 13:40:43
0
sabiukanankwakwa
sabiu kanan kwakwa :
Muna roqon ALLAH ya jaddada rahamarsa ga sheikh Dr idris har ya bar duniya ba'a samu wanda xai quraisaba shima sheikh lawal triumph baxa asamuba
2025-10-14 13:40:08
0
massalatakonnigida
massalata konni gida 💘💝🇳🇪 :
wallahi har kuku nayi dan jin dadin haka duk dan Sunnah yace Allahou Akbar Allahou Akbar wallahi Sunnah tayi
2025-10-14 09:30:09
169
user6119735571322
Ibraheem Idrees :
Nabar Darika daga yau wlh☺
2025-10-14 12:35:25
15
saddeeq.umar.pizz7
saddeeq Umar pizzaro :
wlh darika tazo karshe
2025-10-14 08:34:21
40
plhamzat78
õpíçíãl,hamzat78 :
hhhhhhhhh Wanda YAGANE ya karawa shura ilimi ya daga hannu
2025-10-14 10:28:11
36
abdoulkadirgaberi99
abdoulkadir gaberi :
shegu Ya koyamusu karatu shiru kace ji😂😂
2025-10-14 09:01:57
24
umarhussainnuhu
real assiyada :
wllh wllh wllh Allah koya zakuyi traump yafiku gaskiya daku da malamanku yan darika jahilan banza ye da hopi mahaukata yan bidi a
2025-10-14 12:53:59
6
ammahscakesnmore
Ammah's cakes n more :
In less than 10 mins ya kawo references more 10, Alhamdulillah Sunnah sak
2025-10-14 08:47:04
48
abu.muhibba0
Abu Muhibba :
Don Allah katambayi warkal yagane ko bega ne ba
2025-10-14 08:43:05
17
babaye746
Aboubacar SadiQ🌹🫶🇳🇪🕋⚔️🕌 :
wasunsu ma basusan wannan karatun ba sai yanzu ne suke jinsa ana biya musu karatun 🤣🤣🤣
2025-10-14 09:44:44
14
user7785990906082
Garba bakori KT :
Allah yasaka da alkairi kanuna mana gaskiya gaskiya kabamu ikon binta kanuna mana karya karya ce kabamu ikon kaucemata
2025-10-14 08:57:50
19
myhomenigeria
Wiseman :
Qarya kake ɗan Bid'ah Malam Lawal ya Baxa Capacity wa limaman Bid'ah 😂😂😂😂
2025-10-14 11:55:53
7
belloeskoyajada
Bello eskoya jada :
SUNNAH GIDAN HUJJA
2025-10-14 09:42:13
12
sounatv56
Tout sur l’islam 36. Sunnah 📺 :
Allah ya karawa annabi daraja ❤
2025-10-14 09:57:11
7
citymall_collections
Abuja_citymall_collections :
Nifa kutayi murna nabar darika jiya tunda nagane gaskiya ashe darika karyace basuda ilimi kawai son shehunan mune agabanmu 🥰
2025-10-14 10:05:08
6
ibrahimladjo5
ibrahimladjo5 :
basu magana sa boda yafisu hujjoji da ilimi ,su bsuma karanta wajanba balantana suga hadisin
2025-10-14 09:17:39
7
To see more videos from user @dan_sarkeey_kilishi, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About