@nura..sulaiman: #subhanallah #alhamdulillah #lailahailallah #allahuakbar #lahaulawalakuwataillabilla

Nura..Sulaiman
Nura..Sulaiman
Open In TikTok:
Region: LY
Tuesday 14 October 2025 10:27:21 GMT
268582
43428
670
4905

Music

Download

Comments

officialalhajinmakka212
OFFICIAL ALHAJIN MAKKA🇳🇬🇸🇦 :
Dan Allah wa zai taimaka ya fadawa matata zan Kara aure Bayan Sallah😩
2025-10-16 00:07:48
38
mhiz_nusiey
🤍N💙U💚S🖤I🤎E❤️Y :
Wallahi har tsoron auren nakeyi 🥺
2025-10-16 21:38:54
7
aliyuu.com
Aliyu Kebbi state :
Ya Allah kabani mace Tagari mai sona tsakani da Allah
2025-10-15 08:59:36
141
trendzbyqueen0
Trendz by Queen :
Yah rabbi kabani miji me sona tsakani da allah🥺💔
2025-10-16 05:35:27
52
maryamali71201
مريم علي :
Allah kahadamu da mazaje na gari sukuma maza kahadasu da mata nagari ya Allah kasa muyi farinciki da abokan rayuwarmu🤲
2025-10-15 11:53:41
38
abbandankwai
Abbandankwai :
allah yabani mai sona tsakani da Allah
2025-10-15 11:52:51
8
prettyeesha0
Ayshermuhammad :
Allah yayi mana zabi nagari Ameen
2025-10-15 23:30:01
23
smiraom
SmiraOm :
Allah Ka bamu Maza nagari masu tausayin mu da kaunan mu 🙏
2025-10-16 07:37:31
10
alleabdul85
alleabdul129 :
Allah ubangiji ta'ala y albarikaci rayuwar iyayanmu Allah ubangiji yyi rayuwar iyayanmu rahama
2025-10-14 17:50:08
47
ummie088
KATSINA_HENNA_ARTIST :
Ya Allah ka Hadamu da mazaje na Gari🙏
2025-10-15 22:00:00
38
saadahmoh33
Sa'adahmoh :
Allah yasa muna da rabon yin aure Allah kuma yasa mu samu kwanciyar hankali acikin auren Amin yah Hayyu yah Qayyum
2025-10-16 08:21:41
7
_rare_000
Teemaarh's_Treat 🥀♥️ :
Ni wlhy tausayin nafi bukata 🥺
2025-10-14 22:58:05
26
am_..nerberh
Neeiiineeiii_~•15 :
Allah ka tausayamin 😭😭😭ya Hayyu ya Qayyum ka min za6i da kanka miji nagari me kaunata me sona dan Aljannah ya Rabbi 😭💔🤲
2025-10-16 07:09:42
7
mr.beenis2
mr beenis :
Alhamdulillah
2025-10-16 01:49:45
4
abk_wambai
abk_wambai :
Mukam shiyasa baruwan mu da shagalta Mata a waje sedai Insunzo gidan mu In sha Allah
2025-10-15 23:13:02
4
buhari.dalhat
Buhari Dalhat :
ubangiji Allah kabamu abinda zamu kula da iyyalanmu Allah ka wadatamu 🤲
2025-10-16 06:47:42
14
domen_de
Ibraheem DM :
Sai da na aureta sannan soyayyar ta qaru 🥰
2025-10-15 19:16:31
17
ummy.bauchi4
ummy bauchi 🇳🇬❣️🇸🇦 :
yah Allah katau sayamin 🥺🥹😭
2025-10-15 06:34:20
31
engrbellolawal
engrbellolawal :
wallahi hakane
2025-10-16 21:27:11
1
jidda4008
Hauwerh :
wallahi hakane kam ya Allah kadubemu da idon rahama
2025-10-15 22:06:15
12
pdg__03
 ALTINE 🇨🇦 :
alhamdoulillah na samu matche tagari🥰
2025-10-15 12:05:41
11
dearna204
@dearna002 :
Allah ga halimatou 🥺🥺🥺🤲
2025-10-15 20:02:20
16
aysher012
aysheertou :
Allah ya Kara mana nutsuwa a gdan mazajenmu
2025-10-16 21:16:49
3
aysha_bin2
Aysha-Bin2 :
😂😂Narasa me zance ma wlh 😅😅
2025-10-16 23:14:21
1
abbahkm
Abba Ahmad :
wannan haka yake
2025-10-15 10:30:48
8
To see more videos from user @nura..sulaiman, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About