@islamicchemistandherbals: Yadda ake hada maganin karfin maza Masu fama da rashin karfin Mazakuta, wannan dama ce a gareku dan ku karawa mazakutarku karfi, a wannan rubutu, mun kawo muku bayanin yadda ake hada maganin kargin Maza. Daya daga cikin abubuwan dake kara karfin maza shine cin Tuffah Ko Apple a turance. Cin Apple yana taimakawa sosai wajan kara lafiyar jikin namiji musamman wajan mazakutarsa zai samu karfi sosai ta yanda zai gamsar da iyali. Karas: Cin Karas yana taimakawa matuka wajan karawa namiji kuzari. Maza masu cin karas zasu samu karin karfin fitar maniyyi sosai da kuma karfin mazakuta ta yanda za’a iya biyawa Iyali bukata da kyau. Shan Timatir: Masana Ilimin Kimiyya sun tabbatar da cewa, Shan Tumatir yana taimakawa karin karfin fitar maniyyin namiji#abuja #lagos #ghanatiktok🇬🇭 #ghana #kano

Islamic chemist and herbals
Islamic chemist and herbals
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 15 October 2025 06:00:39 GMT
21913
602
5
188

Music

Download

Comments

haruna.abdurashid
Haruna Abdurashid :
Allah yasaka da alheri
2025-10-15 21:02:15
1
fhfhuygh547hf
user940117234073 :
🥰🥰🥰🥰
2025-10-15 13:19:52
1
muhammad.nasiuu
Muhammad Nasiuu :
😂😂😂
2025-10-15 09:42:27
1
user8n3mtxrj72
Guissa :
🥰🥰🥰
2025-10-15 09:36:24
1
abdoulcherifmaiga2
b :
🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2025-10-16 16:29:49
0
To see more videos from user @islamicchemistandherbals, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About