amma Dan Allah yan comments section kudena yin comments da da sunan Annabi Muhammad SAW Dan kusamu likes da followers ba Abu mai kyau bane Dan Allah kudena Annabi Muhammed SAW yafi karfin munemi abin duniya Dashi๐ญ
2025-10-17 07:02:47
186
hennabywalida :
Yafi haske haske annabi muhammadu๐ญ๐ญ๐ญ๐ญ
2025-10-16 21:14:05
428
Rb Issa :
Allah yasaku kuhiari
2025-11-01 12:05:25
0
teemamarh :
allah yasher yamana zuri,a bakifaya๐๐คฃ๐คฃ
2025-10-17 16:52:55
2
Bilqees :
ashe dama kema bakida father mother and their children ๐ญ
2025-10-16 15:39:21
289
hauwa14c@g :
Allah yakarawa annabi daraja ๐
2025-10-16 07:45:58
360
๐First Lady๐ด๐ฆ :
Ya Kamata ki sauke post din Nan Saboda gobe
2025-10-16 23:20:40
4
CMN_A๐ฅฝ :
Wannan yaron kortone Yasin ๐
2025-10-16 08:34:34
14
maha maheer ๐๐ง๐ :
Er uwa kiji tsoron Allah shidin ba muharaminki bane kinata nanike masa ke macece kina fatan ki haifi yara kuma kina ganin zasuyi alfahari da wannan abun idan suka gani rayuwa mace gajera ce er uwa ta dan lokaci Alkairi ko akasin haka in kika aikata da kuruciyarki shi zai biki har girmanki kafin ki hadu da Ubangiji ma, namiji zai iya bata miki rayuwa yau in kika biye masa gobe ko kalo baki isheshi ba,namiji ko dan iska ne mace ta gari yake son aura ALLAH ya kyauta ama kiji tsoron Allah dadin duniya kalilan๐mace mai daraja ce in ta daraja kanta ko a wajan yan iska ๐คmu ku zamu fadama saboda muna kalanku a matsayin kanan mu wadanda in munga suna wanan rayuwar zamuji zafi a zuciyarmu kiyi hakuri kuma idan koda magana ta dai ta bata miki rai ๐๐๐๐๐
2025-10-16 10:13:09
37
AUTANCY๐ญ๐ฅฐโค๏ธ :
Ashe kemah sama sama ce turrr dae wlh๐๐ฅบ
2025-10-17 00:09:02
3
Mrs musty๐ฉท๐ซ๐ :
Kina cikin Alherin bushe ๐๐
2025-10-17 07:02:01
5
king ๐๐ Abdullahi ๐ค๐คโ๏ธโ๏ธ :
Allah ya jikan mahaifiyata ๐ญ๐ฐ๐
2025-10-16 14:40:08
70
Hon .Nura uba :
ko itace fatee bonanza ne๐๐
2025-11-04 11:36:02
3
Bashow Alee :
La ila ha illallahu Muhammad rasulillah
2025-10-17 20:33:16
16
Mohjiddah๐ธ๐ฆ :
๐ ki zama wise
2025-10-20 08:44:33
2
higher243 :
Ab
2025-10-17 07:28:57
2
ฦฤฦฤ_๐ฤ๐ฤ๐ณ๐ฌโ๏ธ๐จ๐ฆ :
Kina azamasa kai shikuma bayaso saboda yen comment๐๐คฃ
2025-10-16 18:41:30
2
legendhafeez001 :
Wannan shine Allah yasa mudace๐
2025-10-21 00:21:15
1
albarka :
anabi Muhammad s.a.w
2025-11-24 19:47:45
1
Joseph junior :
gaskiya akwai pinalty wanda yagani yamin likeโบ
2025-10-16 06:15:19
18
F...Yaron Arewa)Edit๐ธ :
Sai,aukin shafa haba bakomai
2025-10-29 19:02:56
3
Luna ๐ซ :
adaina kwartanchi
2025-11-09 17:07:16
1
Baby am๐Diamond~ :
TikTok gidan kashe ahu๐๐๐๐ Allah yasa mudace muje maha ๐๐
2025-10-20 11:13:17
3
user97724286834 :
audama mรฃtรฃr aurece yarinyar nan
2025-10-16 14:11:05
1
Hafsat Elmina :
haba dan Allah
2025-10-18 22:06:09
1
To see more videos from user @haleey_baby, please go to the Tikwm
homepage.