Tunda duniyan nan bata kareba waliyai basu kareba, a tadda matacce daya mana a zamanin mun nan! Dahiru Bauchi ba Sheihin waliyi bane!?
2025-10-20 15:36:26
1
@Ib dan wagini :
Dan Allah a samu wani waliyyin ya taso TJ da Inyassi suzo su mana karin bayani akan Jawahirul ma'ani. Yaran TJ dan Allah ayi zagi cikin natsuwa da girmamawa
2025-10-20 20:19:07
4
Unique Farida 🥰✊🏿 :
Subhanallah 😂😂😂habba kaka 😂😂
2025-10-19 15:55:13
2
💫@Üsmäñ____máñägër💫 :
Sunna sak 💯
2025-10-22 13:54:40
0
yacoubanoor0 :
ohh hadithi sahihi 😂🤣
2025-10-18 21:14:33
0
allahu washid :
to me yasa shi jelani din da badawi din duk suka shege Basu hana Kansu mutuwa ba
2025-10-22 10:30:12
2
Maman sani :
wly karya ce
2025-10-19 06:49:06
3
dan_aljannah :
Gaskia nakasa ganewa
2025-10-20 09:49:34
2
ابن عثيمين السلفي :
me yasa Baku tayer da inyassi ba😂😂😂
2025-10-19 17:40:02
7
@Mhizsalmerh01 :
‘Yan bidi’a kuce ASH’HADU 🎤🙄
2025-10-20 15:42:11
4
saidushuaibu200 :
kai
2025-10-21 16:17:42
0
Abubakarabdull :
Allah ya tsinewa maikarya 😂
2025-10-19 21:43:04
5
Auwal Usman :
shawara ta rage wa yan dariku
2025-10-21 07:43:22
0
Real Ab :
to shi ina jelanin ya jela yanzu
2025-10-19 21:26:43
6
BINI UMAR 🗼🗽🗼 :
wllh karya yake
2025-10-20 19:39:38
1
To see more videos from user @ahmadyaronsunnah, please go to the Tikwm
homepage.