@dan_sarkeey_kilishi: Allah Ya kyauta

Dan_Sarkeey_Kilishi
Dan_Sarkeey_Kilishi
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 19 October 2025 17:42:02 GMT
118392
6704
580
548

Music

Download

Comments

user6184738829027
Ghost girl 🌹 :
Nifa Banga abunda namiji zeyimin nayimasa ihu Kona dagamasa murya ba definitely idan naga bazan iyaba zanbarka
2025-10-19 20:10:54
76
zarahwambaii0
Zarah wambaii01 :
Ni mace ne amma wlhy karya mayar da ita ba matar rufin asiri bace 🙏
2025-10-19 20:56:29
80
abdoulkadirm
Abdoul :
Labarin nan naka kadai yakusa samin hawan jini. Idan ya yadawo da ita Allah ya isa, ban yafe masa ba 😏😏
2025-10-20 16:07:18
0
ismaeelkano
ISMAIL USMAN :
Akwai Jawahirul maani second hand na wani makwabcinmu jiya ya tuba yanaso zai sayar. I come in peace 😀
2025-10-20 10:38:23
11
mamadouelh
aboka :
ayi haguri mata sunada rauni
2025-10-19 19:06:23
16
abbarmb
Abba RMB :
Wallahi tallahi sena sumar da ita Sannan zan saketa
2025-10-20 04:56:03
5
abubakarsalihu001
AbubakarSalihu001 :
wlh the same thing abunda yafaru dani kenan amma wlh ni saki uku na Mata shekarana biyar kullum abu daya wannnan maganan wlh yanda kasan akaina kake maganan
2025-10-20 05:59:53
7
abu__malik1
M TAHIR :
yayi hakuri dama mata sunada rauni kuma yafada ne cikin fushi in Sha Allah yanzu haka tana cikin danasani nidai shawara na shine yayi hakuri ya maida ita in Sha Allah komai zai daifaita
2025-10-19 19:18:00
8
kson0163
kson :
huhm wallahi halin Dana ke cikin kenan a yanzu Kuma ni tawa yar mata ce nayi Dana sanin aurenta🙏
2025-10-20 05:56:17
8
shugabahussaini
SHUGABA :
duk Wanda ya gane wannan littafin kitabun ra asi ne yamin like 🤣🤣🤣
2025-10-20 01:09:39
4
m.i.maikanti
Maikanti_Abul-Hassan :
mata kayan bola😂😂😂
2025-10-20 09:01:48
0
bin__jabal
MUAZU__BINJABAL :
kasan mafi yawan yammata yanza ko dabba tafisu hankali☺️☺️☺
2025-10-19 21:57:44
7
harunacy00
Harun😍🤩🥰 :
wannan rabuwa ce nayi da ita tah har abada bani bah ita warrabul qa'aba 😏
2025-10-20 13:59:14
0
ibrahim.abdulhame78
Ibrahim Abdulhameed IBY :
Wallahi tallahi bilahilazi la'illaha illahuwa Koda ita kadai ce mace a duniya na hakura da ita, gwara na karasa rayuwata ba aure, Ama zancen ta dawo bai Taso ba
2025-10-20 05:48:13
7
buharisani251
jamilu Idris :
kamar yanda Akamin kenan 🥺🥺🥺
2025-10-20 05:52:46
2
ahmadshagonhausa
Ahmed Shamsudeen :
Sufa wasu Matan talaucin Gidan miji ne Bazasu Jure ba Amma talaucin Gidan Itayensu Zasuyi Hakuri Dashi 😏
2025-10-20 11:14:20
1
yahayawaziri872
Yahaya Waziri :
Wallahi am facing the same challenge in my House, wallahi saidai ni bata Rasa Sha ba, bata Rasa ciba, but I ask her to go, tun February tace zata tafi Amma na bata 3 month extra, na bata , kuma wallahi ban Daina ciyar da ita ko shayar da ita ba, ban Daina yimata duk wani nauyi daya rataya akaina ba saidai kwanciyan aure kawai na Daina, Amma wallahi tananan har yanzun, Amma bana kwana a gado Daya da ita, I have to be very careful with my life.
2025-10-20 04:29:20
7
bplus23
🅱️plus 🅿️erfumes & Ⓜ️ore 🧴 :
The question is itace take son dawowa ko iyayenta ⁉
2025-10-20 09:38:47
1
itz.mmc.gubla
ITZ MMC GUBLA :
Allah ya rabamu da talauche mu maza
2025-10-20 09:53:29
3
umarsulaiman18
UMAR SULAIMAN :
duk shegen daya bashi hakuri ya dawo da ita insha Allah saita zuba mai ruwan zafi a fuska ya kone ubanta yaci kutumar ubansa.
2025-10-20 09:06:28
3
350moral
Aliyu Usman Aliyu :
To duk wanda a Zuciyarsa mah yaji gara a sasanta bamu yafe masa bah yasin 🥺🥺🥺
2025-10-20 14:25:39
2
bauchi9831
user66663796008556 :
kar ya dawoda ita fa
2025-10-20 12:27:19
2
danisore580
Dan isore :
ya ci ubata kuma tabar gidan
2025-10-19 21:17:51
1
user6566154926296
habibu nabazawara :
to yadawo daita sabida iyayenta
2025-10-20 05:03:52
1
mraasuru
mr.a,a :
wannan ai ba matar zama bace
2025-10-20 07:51:27
3
To see more videos from user @dan_sarkeey_kilishi, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About