@pandodata: #lawaltriumph #kano #sunnah #tijjaniyyaworldwide #pandodata

PANDODATA
PANDODATA
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 20 October 2025 13:38:23 GMT
21852
1508
168
20

Music

Download

Comments

salim_mt
𝐒𝐀𝐋𝐈𝐌 𝐌𝐓 :
sa alama xa'a maimaita tsoho bar kuka se ka kawo hujja😂
2025-10-20 14:24:26
67
maryam.idris4
Maryam idris :
😂😂😂Tarihi zai maimaita Kansa kenan
2025-10-20 15:37:48
32
amirkadawa
Amires :
sakawi guda 2 baba
2025-10-20 23:00:53
1
sheikhabbasufee1
S.A SUFEE :
Muqabala akan me ?
2025-10-20 13:48:11
8
tafida103
Tafida103 :
yauwa alhamdllh daman haushin tsohon nan nakeji yasin ya fiya zakewa 🤣
2025-10-20 20:07:36
6
auwalmohammadidris3
SUNNAH SAK☝️🇸🇦⚔️🌎💯 :
Tsini kake maganin tsinannu Allah ya kare gaban ka da bayanka dodon yan bidi'a 🙏🙏🙏
2025-10-20 15:27:37
21
user9658467201145
No Edu Is Useless :
Tsoho Yaji bacin ran Gyaranan Sakawi Biyu ne🤣🤣
2025-10-20 15:35:45
22
aminuntc23
AminuNtc :
bar kuka tsoho sai ka kawo hujja 😂🤣 Allah y jiqan sheikh idris Abdul Aziz dutsin tanshi
2025-10-20 19:32:51
15
user6632997030014
Saifullahi Wakkalaa :
Muna Rokon Allah yataimaki Sunnah da ma'abuta Sunnah
2025-10-20 20:02:26
3
usermed13pys
Ibrahim (abu Muhammad) :
Allah yasa karshen bidia ne yazo
2025-10-20 15:42:41
8
attmusty80
ATTAHEER :
Amma dai Sakhawi biyu ne 😂
2025-10-20 15:53:29
4
hussaini_bala_nepa495
Husaini_Bala_Nepa🌹 :
Wallahi ka rufawa kanka asiri ka tsira da dan ragowar mutuncin ka😂😂😂
2025-10-20 18:40:14
5
ibraheem_ba2re
IBRAHEEM KHALEEL :
MA SHA ALLAH 🤣😂🤣😂 TSOHO ZAKAYI KUKA KENAN 🤣😂🤣
2025-10-20 18:12:35
7
nazifi.rabiou.mara
nazifi rabiou maradi mayahi :
Bari kuka tsocho saika kawo huja 😂😂😂😂😂in cha Allah tsocho sai kayi kuka gaban duniya muje zuwa
2025-10-20 14:06:59
11
m.shukur12
Ak.yankari :
Another episode of Tsoho bar kuka hujja zaka kawo 🤣
2025-10-20 16:52:26
8
kabiru6969
kabiru abdullahi idris :
ya baba dattijon arziki me kishin manzon Allah ( s a w ) kafi taron makiya manzon Allah su duka🥰🥰🥰
2025-10-20 21:20:12
3
musaibrahimmuhammad8
Bramiehfx :
Tsoho bar kuka seka kawo hujja 😂😂 coming soon
2025-10-20 16:01:10
6
abkallsiddiqq22
zero tension :
Hattara dai tsoho😂
2025-10-20 18:38:06
3
show4769
show :
to yazo da likkafaninsa, domin tabbas sai ya hadiyi zuciya kafin akammala mukabalar.
2025-10-20 16:24:37
3
isah.yau1
Isah yau :
tarihi ze maimaita kansa kenan a kano tsoho bar kuka seka kawo hujja allah ubangiji yajikan Dr Idris dutsen tanshi Dr tauhidi tsantsa
2025-10-20 16:04:35
3
master.g.0
sani master :
barkuka tsoho kawo hujja kawai
2025-10-20 15:29:21
4
mtanko1541
ssquare :
Bana goyon baya wallhi duk da inasan malam lawan Amman abun beyi tsariba malam yayi hakuri yarabu da zigar sufaye yarike girmansa domin yanxu tuntube ake jira mutum yayi mutuncinsa ya zube Koda malam Yana da ilimi to gaskiyar magana malam ya karantu wallhi Kuma Yana da baiwar zance sosai
2025-10-20 18:53:31
3
sheikhjafar183
SHEIKH :
Allah yabada sa. a
2025-10-20 15:52:39
4
ummulkhairisaniahamad
Ummul-collection🥰💄👘👗🕶️👜 :
🤣🤣🤣muje zuwa ita dai gsky ita ce a sama koda yaushe fa
2025-10-20 17:35:13
2
nusaybahtsaure2
Nusaybah Tsaure❤️🦋 :
Tsoho bar kuka seka kawo hujjah😂😂😂
2025-10-20 18:56:08
1
To see more videos from user @pandodata, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About