@akeeluoneten: @Berlin @NAZEEY  #arewa__tiktok #CreateWithEffects #arewapeople

Kebbi.  one ten🥷 🇳🇪🇳🇬
Kebbi. one ten🥷 🇳🇪🇳🇬
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 20 October 2025 18:59:17 GMT
59825
3368
167
14

Music

Download

Comments

abusafwansolarkitpindiga
Abdulwahab 💞🌹💙 :
Daga Lokacin da yatina Sai yadora niyar azahar dinsa Mamu Kuma Suna la'asar Idan ya idar sai yayi la'asar dinsa Allah Yasa mudace🙏
2025-10-21 11:13:12
399
mr_____bukar
Mr__________bukar :
Innamal a amanu binniyati. Zaici gaba dayin sallar laasar dinsa after ya idar sai yazo yayo azahar dinsa
2025-10-21 09:05:06
111
murtalaramati
Murtala Abdullahi :
Afuwa malamai mamu fa suna Anfani ne da niyar liman
2025-12-07 20:20:31
1
ibrahimtijjani808
[email protected] :
wlh naji dadin tambayannan
2025-11-27 15:11:39
4
elfalaaky1
Astrology researcher🌕 :
zaiyi sallama yajawo wanda yake bayansa ya cigaba da sallar shine hukuncin fiqhu
2025-10-21 13:00:43
35
bola.ahamad.tinubu
BOLA AHAMAD TINUBU ✅ :
idan kana dafa shinkafa ta kwabe sai ka tuna tuwo zakayi kawai saika tuketa 😂😂
2025-11-07 18:17:50
7
musty.tecate
musty tecate :
kuka zai sa kawaii sukuma Mamu zasu gane😆😆😆
2025-10-20 19:28:39
13
abdulyakub747
Abdul sai kaganta :
Niya kawai zai chanja daga la,Asar zuwa A zahar
2025-11-11 12:20:31
5
hassanibrahimta
Hassan Ibrahim Ansharu Tama :
Zaiciba Da Sallarsa Amma Shi A Matsayin Yana Sallar Azahar, Bayan Yagama Sallar La'asar Din Sai Ya Tashi Yayi Sallar La'asar Dinsa, Allah Shi Yafi Kow
2025-10-21 20:41:56
24
muhammadsakana
محمد :
zai wakilta wani a cikin mamu ya karasa musu sallah
2025-10-21 19:45:00
4
hafizu.abdullahi
Hafizu Abdullahi Afigi :
A fahimtar imam Shafi'i ze daura niyar la'asar ne kawai Amma mu a malikiya gsky wani ze jawo ya cigaba da Jan sallar shikuma yaje yy azahar. Allah ysa mudace
2025-11-06 00:21:48
4
bashow.alee
Bashow Alee :
La ila ha illallahu Muhammad rasulillah
2025-10-22 05:13:23
18
binbaz2443
عبدالعزيز بنبز 🔦 :
Matsala mai sauki Kenan-niyarsa kawai zai chaja daga azahar zuwa lahasar 💯
2025-10-22 08:19:22
2
yuosofmohamat
Yuosof Mohamat :
saï yayi azzahar tukunna zasu qarasa
2025-11-29 16:10:48
1
abdullahidshehu
Abdullahi D Shehu :
Imam Malik (rahimahullah) Ya ce idan mutum ya fara sallar La’asar sai ya tuna bai yi Azahar ba, ya katse La’asar ya fara Azahar, saboda sallar da take gaba ce a jerin lokaci Imamu Ahmad ma shine ra'ayinsa kuma akwai hadisi in gantacce
2025-11-09 08:23:16
5
zahraddeen88
🔥🖤 𝓩𝓪𝓱𝓻𝓪𝓭𝓭𝓮𝓮𝓷 🖤🔥 :
Kuyi Allah da ma'aiki ku ba mu gamsashshiyar amsa aya da hadith 🙏🙏🙏
2025-10-21 17:14:35
3
abdoulaziz191
Abdoulaziz chu'aibe :
Allah ya datar damu ilimi Wanda shine Allah ya yarda da shi
2025-11-30 14:04:47
1
teemabintusani
teemabintusani :
ta mamu Nan tashi ce babu
2025-10-21 10:48:58
3
jikan.ladan1
jikan ladan :
Allah ya saka da alkairi tambaya maikyu ALLAH ya karamana imani 🥰🙏🙏
2025-11-26 13:20:44
1
m_boss_001
♛🅜.🅑🅞🅢🅢♛ :
chigaba zeyi after se yayi azzahar dinsa
2025-10-21 10:01:35
7
saifullahiahlulfaida01
Saifullahiahlulfaida01 :
afuwa Dan,uwa wannan ba amsar comment bace akan wannan wani jiyayi bashi da cikakkiyar hujja saikaga ana zage zage
2025-11-12 12:51:26
1
jerfar1
INTELLIGENT :
It will never happened
2025-10-21 13:06:33
4
sddiq41
abuabakar664 :
idan liman baya shan koya 😄 Taya zekai la asar beyi axaharba
2025-10-21 20:54:53
1
.abdullahipc212
psychotherapist GURU :
kawai zai janyo na bayan shine ko kuma tafiya mamu sutura wani 🙏
2025-11-12 14:43:53
2
muhammed..mansir
muhammad :
Maganar banza
2025-11-13 17:55:26
1
To see more videos from user @akeeluoneten, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About