@dan_sarkeey_kilishi: Allah Ya bamu saa

Dan_Sarkeey_Kilishi
Dan_Sarkeey_Kilishi
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 21 October 2025 13:45:14 GMT
8136
490
37
35

Music

Download

Comments

myahuza10
myahuza :
Wannan soki burudu kawai kake, ka kawo Ayah ko Hadisi kawai kaji 😂😂😂
2025-10-21 13:55:02
6
mrdontall
Yahaya Abdullahi Dakasku :
Kai tsoho bar tatsuniya da kame kame da kwatance aya ko hadisi tsoho🤣🤣🤣
2025-10-21 16:02:42
5
abbasun
abbasun :
Har dai yanxu banji ya ansa tmyr da ya masa ba kuma video ya kare 😢
2025-10-22 21:01:04
0
sodiq.umar7
Sodiq Umar :
karka jayo magana😅😅😅
2025-10-21 22:59:59
0
mallam.k.town
Mallam K Town :
🤣 Shegiya bidia🤣🤣🤣🤣🤣 bidia mugun ciwo🤣🤣🤣
2025-10-21 14:12:44
1
sagir.murtala8
Sagir Murtala :
gaskiya karyane mazon Allah yafikarfin kaga wani maimakonshi mlm
2025-10-21 19:46:39
3
lawali.issifou
lawali issifou :
shegiya dariqa bidia 😂😂😂
2025-10-21 15:10:54
1
akboy955
👉A~k ❣️🙏, :
mlm bashida Aya babu hadisi
2025-10-21 13:51:47
5
citymall_collections
Abuja_citymall_collections :
Mungodewa Allah daya ganar damu gaskiya
2025-10-21 17:17:09
3
maryamyusuftijjan
Umman Aryan :
hmmm Allah ya Kara ganar damu gaskiya
2025-10-21 13:51:32
2
young_pantamii
Young Pantami :
Shegiya Bidi'a 😂😂😂 Gidan kwatance 😂😂😂
2025-10-22 20:52:31
2
ab.basawa
AB Basawa :
wani irin mathematics ne wannan ? gaskiya nidai ban fahimtaba do ALLAH wani ya fahimtar dani
2025-10-23 13:46:26
0
comrd_majidadi
Comrd Majidadi :
su daman da falsafa suke kare tijjaniya
2025-10-22 11:01:55
0
farukumar787gmail.com
[email protected] :
gaskiya tsoho kaci amanar ilmi
2025-10-22 14:53:10
1
aliyuhydar24
Ali danasabe salisu. :
Gaskiya an samu matsala 🤔😂
2025-10-22 13:33:30
0
nlgmultilinks
PROPERTIE :
Ba Ayyah Ba Hadisi
2025-10-22 08:24:42
0
saifullahi031
Saifullah ss :
Dan sarki munji wannan video din full yanada hujja kaje kaji😇😇💪💯
2025-10-22 14:47:11
1
bawan.allah050
KHALILULLAH🇳🇬🇸🇦🇯🇴🇺🇬 :
wato bidi.a mugun ciwone wallahi
2025-10-22 06:52:04
0
jibrilhussainiyalwa
husainijibrilyalw :
ba aya ba hadisi. sai labarin izzatu da rana.
2025-10-25 20:27:53
0
comrnazif
comr nazif :
molanka ba hujja qur'ani da Hadith maganar tatsuniyace bama tare da wnn tafiyar
2025-10-21 13:53:47
2
sadikrabiutahir
honesty is the part of muslim :
wannan fa kiyasi yake da falsafa da hasashe amma wallahi ba ammasar maganar yabayarba 🤣🤣🤣🤣🤣
2025-10-21 19:00:17
0
user1204601291187
Umar Faruk :
Allah ka tabbatar damu akan TAUHIDI da SUNNAH
2025-10-21 16:37:10
0
anasdara111
Anas D :
Akwai gaskiya cikin darika akalla kashi 20 amma idan kayi zurfi a ciki zaka koma - 99.9%. Allah kasa mu cika da imani Allah kasa mucika da son Annabi.
2025-10-21 13:56:34
0
umar.umar5877
4k :
kai rayuwa
2025-10-21 13:50:49
0
ajfashion27
ajfashion27 :
😂😂😂
2025-10-22 20:42:39
0
To see more videos from user @dan_sarkeey_kilishi, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About