@hajiyakissmakeup3:

Kiss Makeup la fierté zinderoi
Kiss Makeup la fierté zinderoi
Open In TikTok:
Region: NE
Wednesday 22 October 2025 12:02:44 GMT
1044786
32768
383
1373

Music

Download

Comments

ibss777
IBRAHIM BSS :
Wannan fa 'yar gari ce Yasin, Ango kana cikin Alkhairi 😂. Allah Yasa Albarka, Ya bada Zaman lfy da Zuriyya dayyiba 🙏
2025-10-22 17:44:48
74
xaumah
Fateema M Xauma :
sunan wani waishi mai shadda 😂😂
2025-10-22 20:36:31
1
bashirahmadbleesi
basheerahmadblessing :
wadda yagane tafishi wayewa yamin lakin
2025-10-23 19:33:03
18
nuree516
𝓐𝓻𝓻𝓪𝓯𝓱𝓲𝓭𝔂307 :
sai mutstsika hannu yake wai yane oga?🤔🙄😂😂
2025-10-22 19:51:45
7
aumar1770
awar Wasa :
Ayiwa annabi salati s a w
2025-10-24 00:24:53
13
yusufcm6
Yuseef _Sufee_ Dkg :
Aure da arziki dai duk lokacine. Gori Kuma haramun ne dan kutumar uban mutum😏😏
2025-10-23 10:35:55
35
cuteaseeglam
Aseeya🥰🥰🥰🥰🥰 :
na am waye yake kirana ananne 🤣😁🤠
2025-10-22 22:23:34
2
zakarimuhammad155
Zakari Muhammad :
ina ganin kawna allah ya bada zaman lafiya
2025-10-22 23:02:12
0
feeydowgogah
feeydowgogah :
😂😂😂amaryar yar,uwarmuce
2025-10-22 20:27:42
14
cutee_sparkles
Cutee_Sparkles jewelry :
Ina da abun hannun ta idan dazu me si
2025-10-23 22:51:52
1
matardanalbarka
MATAR DAN ALBARKA 💖🫂🥀🥹 :
Facebook and TikTok sunyi aure 🙄🤣🤣
2025-10-23 10:20:01
0
ummie..qamshi3
Ummie🦋Qamshi :
Ko kunsan nice ummie Qamshi🥰
2025-10-24 00:02:32
0
halimafitila2
Halimafitila :
kai wannan fa saita wayar dashi🤣
2025-10-23 06:38:37
3
yaya_ummi
Aisha humaira :
Wanan fa zataka kanta gidan mijin kafin asabat din donnaga tafishi rawar kafa😂
2025-10-30 14:53:59
0
baban.abiee
Hussaini Mohammed :
mu rijalu barmu wurin Neman arziki, shiyasa ko tsayuwar hoto bamu iya ba 🤓🤓🤓
2025-10-25 16:13:11
1
jabo3770
Hassana Muhammad musa :
jama'a mai wushirya fa ya bokare 😂
2025-10-26 19:50:30
2
raliyaumar5588
raliya umar5588 :
wanda ke burin ganin ranar aurenshi yamin like
2025-10-24 21:34:57
10
user1439467806126
Alhamdulilah 🥰🥰 :
jammaa kun lura da ango yafi amarya kunya kuwa 🤔🤔🤔🤔🤔
2025-10-23 11:41:20
3
mrsyareemah8
Mrs yareemah :
wallahi Kun burgine Allah yabar qauna
2025-11-03 07:58:48
0
abdoul.nouri.mous
Abdoul nouri Moussa :
shine ma yake jin kunyata😜
2025-10-22 18:58:52
1
nanafassouma141
nanafassouma141 :
Macha Allah babayè Allah ya baku zaman lafia
2025-10-22 23:24:43
0
lindas622
lindas622 :
Babayé ango😍
2025-10-22 19:37:03
1
mahamadouidrissa192
Mahamadou Idrissa :
cv biyn
2025-11-03 22:07:44
0
allawanahmad515
m allawan :
Allah ya da zaman lafiya
2025-10-31 14:01:49
0
user865561966224
Imrane cherif :
Allah ya bada Zaman lafia kouma kouyi ta hankouri da jouna
2025-10-25 23:52:20
0
To see more videos from user @hajiyakissmakeup3, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About