@officielhassanmakeup227: Nabarka da allah

Realhassanmakeup🇳🇪
Realhassanmakeup🇳🇪
Open In TikTok:
Region: FR
Thursday 23 October 2025 19:03:09 GMT
120384
10097
941
736

Music

Download

Comments

khadija_mainumfashi1
khadija_mainumfashi :
Abun ba dadi wlh, kabarsu da Allah, karkayi fada da kowa, kana wajan Ibadah, in mutuwa tazo Allah yasa mucika da kyau da imani🙏
2025-10-23 19:23:28
191
sayyada_sadiya_haruna
SAYYADA :
Yanxo nake liv mutane sukecin wai karasu kawai saina sauka💔🥺
2025-10-23 19:10:40
123
temamah8
Daddy's fav🌹 :
Nima ban yafe masa ba yasa jini na ya hau 😫😂
2025-10-24 01:06:32
1
bilalmaleka1
maleka jr :
Malam Kah mutu fah 🤔 karkaraina muna wayau 🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣🤣
2025-10-23 20:35:00
17
surajibrahim54
SURAJ KD :
Duk Wanda manzon Allah zai cece mu yayi mana liking 🙏
2025-10-23 19:31:27
62
abdul8089_
Abdulrasheed isah :
mu bamaso kamutu a saudiya in Allah ya yarda a gidan rawa ko gidan karuwai zaka mutu
2025-10-23 20:44:57
0
ousseini6142
Ousseini :
dan Allah Bari wannan zancen 😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭😭 kasan kowa lokacinshi yake jira🙏🙏🙏🙏🙏🙏Allah yasa mu cika da imani 😭😭😭😭😭😭 ka rabu dasu
2025-10-23 19:53:40
16
official_haszaen_artist
Official_haszaen_Artist :
Wanda yazo nan takanas takano yaimin like😂
2025-10-23 19:44:42
16
fatyfateema2
fateema :
Wallahi ina shiga IG naga wai hassan ya rasu saida nasuma sau hamsin😌
2025-10-23 20:13:27
1
mermie683
Pinky mamieh :
daga face book sae Nan 😅
2025-10-23 19:48:30
4
mugun.director.bac
mugundirectorbackup 01🇳🇬🇨🇮 :
Duk hankali na yatashi ance karasu
2025-10-23 19:26:39
7
muhammadaliyu5
Muhammad Aliyu :
😁😁😁 ni gidan jaridar kasar kune naga sunyi posting a facebook wlh,,mai suna DAMAGARAN din nan.
2025-10-23 21:18:35
0
sultane.soule
sultane soule :
Hassan kayi hakuri dakaka batayi sai da kaloubale allah sa moudatche🙏🙏
2025-10-24 00:21:53
1
ummanislam52
Biberh❤😘 :
ko wa fa zai mutu, mene na tashin hankali?
2025-10-23 20:20:52
2
amimi_nasir
Amimi idi kano :
Daga Facebook nazo 😩
2025-10-23 19:42:36
6
hadizajingi
Hadiza Jingi :
Nima saida zuciya na ya sinke wallahi
2025-10-24 01:25:52
0
abdoulwahid047
abdoul :
nawa saï ta allah ba tasu ba😂
2025-10-24 01:03:05
0
aumuee
عبد الحكيم :
nine da magaran 🤣
2025-10-23 22:22:46
1
eashatborno1
🦋eashat borno♥️ :
Sekukaji nafarara soyayya 😂😂😂😂
2025-10-24 00:40:22
0
silemane59
silemane :
bakomi Hassan kar kayi zagi ka barsu da Allah mutuwa ba saï anyi fataba Allah yasa mu tsika da imani
2025-10-23 19:59:23
2
aminayobejaruma
aminayobe277 :
Allah sarki my love 🥰❤
2025-10-23 19:56:30
6
barrister734
barrister734 :
Jama’a wlh Hassan yayi hankali😩😂💃🏻
2025-10-23 20:24:11
2
auwaluyauabdullahi
Auwalu Ya'u Abdullahi :
Kabarshi Da Allah Kuma Zakayi Shari,a Dashi Hassan Wacce Kalar Wiwi Kake Sha Neh😳😂
2025-10-23 21:55:50
1
hbaby027
h_baby :
wallayi ka ka yaye😂
2025-10-23 20:06:49
2
zeey408
zeey :
ai bazaka mutu a saudiyya ba🤗
2025-10-23 22:37:57
1
To see more videos from user @officielhassanmakeup227, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About