@jameel_dan_ahlussunnah: SIRRIN DAKE CIKIN SALLAR DARE (MAGANIN DUKKAN DAMUWAR DUNYA DA LAHIRA #jameeldanahlussunnah #imammukhtaraliyumuhammad

JAMEEL_ƊAN_AHLUSSUNNAH🕋
JAMEEL_ƊAN_AHLUSSUNNAH🕋
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 23 October 2025 20:07:54 GMT
466613
67419
1561
10008

Music

Download

Comments

barrister734
barrister734 :
Wlh jama’a murike sallah mukula da sallah 🥰🙏
2025-10-23 21:51:17
365
b.boy9194
B BOY :
Mlm Don allah awane lokaci ne mafi dacewe mutun yatashi chikin dare yayi sallah??
2025-10-24 08:01:55
67
user.07930618626za
user.07930618626zainab aliyu :
wanna gaskiya ne malam 🙏🙏
2025-10-26 05:35:09
2
triple_cgallery
ARISH POTATO// TOILET CLEANER :
Don Allah malam in anyi wutiri kamin a kwanta ance ba halin yin wata sallah in kuma bakai wutirin ba ka kwanta wata sain baka samun damar tashi to meye mafita👏
2025-10-24 07:58:15
30
abdou.mai.kaka.ba
Abdou mai kaka Baraou :
tundaga Malan zuwa wanda ya walafa vidéo ga Allah ya sakamana da guidan aljana
2025-10-23 22:50:21
42
umar_farouq77
@Umar_farouq7 :
Dan Allah jama'a ku tayani da addu'a sosai bashi yamun yawa 🙏😭
2025-10-24 16:04:45
53
kamismissa
Dan Hajiya :
dan Allh wani yafadamani sunan wanan malamin
2025-10-23 22:23:15
49
preetyhaleema
Preety Haleema😘❤️ :
wllh haka ne akwau mijina baya sallah dare
2025-10-24 01:01:59
18
meenatauwall
meenat auwal :
Allah ya saka da alkhairi Allah ya qara mana son annabi sallallahu alaihi wasallam
2025-10-26 05:48:17
0
niematullah93
Ni’ematullah🥀🕊️ :
Tabbas Babu wanda ze fahimci maganar ka seme sallar dare👌 Allah ka bamu iko🙏🏻
2025-10-24 05:03:48
63
adecosport
A DECO SPORT ✂️👕🩳 32 :
Wannan Gaskiya wlh Allah yasaka da alkhaire
2025-10-23 21:44:21
49
zailaniyusu
zailanibinyusuf1 :
tambaya please zan iya shan maganinda zai hanani barci dan nayi tsayuwar dare
2025-10-23 23:02:09
16
gaskiyazallah7
@yariman_magani_mdcn_store :
dik Wanda yajidadin zuwan annabi Muhammad s a w ♥️ya min like 👍
2025-10-24 09:02:19
20
turarenwuta_plus
turarenwuta_plus :
Ubangiji Allah Ya bamu ikon yi
2025-10-25 05:12:27
9
m.cheko.amanarfourera
na kaltouma da rachida :
gaskiyane malan
2025-10-23 22:16:39
7
murtalaibrahim535
babakarame :
allah ubangiji ya taimake mu Baki daya
2025-10-25 05:37:14
5
man..nass
MAN NASS. COLLECTION :
wlh malam sanda nafara sallan dare kullin saina tashi amma yanzu bana iyawa dan allah yan uwa kusani a addu,ar ku 🤲😭😭😭🤲🤲
2025-10-23 23:07:11
10
umeihmxah99
UmeiHmxah99 :
wlh jamaa murike sallar dare wlh haskece y ubangiji karka gajishemu Allah k karbi abunda muke d wnda xamuyi nan gaba y rabb
2025-10-24 18:06:34
21
user5037017866880
user5037017866880 :
wlh gaskiyane
2025-10-25 20:25:00
3
azo4tiktok
AZO 🇳🇪🇳🇪 :
🤲🤲🤲🤲🤲 machallah allah 🤲😍♥️machallah allah S'A'W S'A'W
2025-10-24 05:53:31
8
khadeejah_cosmetics
Khadeejah Cosmetics and more :
Allah ya bamu iko 🥹
2025-10-24 16:42:16
4
muhd.nazeer2
Muhd Nazeer😎 :
wllh tallahi nishaidane sallar dare akoi sirri acikinta itace sirrin daukaka 💯💪
2025-10-24 04:40:19
16
labo.mahamadou
Labo Mahamadou :
sallahou alleihi wassallam
2025-10-25 17:07:57
2
cars.penting
car’s penting :
Allah ya bamu ikon tashi cikin dare muyi ibada
2025-10-23 22:15:26
23
kahdijafulany0
kahdijafulany0 :
Allah kahtabatar dani akan shiriya🥰
2025-10-23 22:11:38
31
To see more videos from user @jameel_dan_ahlussunnah, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About