@auredadi1: angon kwaila 💓Pov: there is nothing wrong taking care of your husband don't worry about what other's thing#alhamdulillah❤️ #viral #foryou #tiktok

*•ANASS AND AMEERAH•*
*•ANASS AND AMEERAH•*
Open In TikTok:
Region: NG
Saturday 25 October 2025 09:49:22 GMT
996060
56801
1914
2790

Music

Download

Comments

zarahabubaka2
Zarah kyari💎🦋 :
Toh cikin girmamawa kutumar ubaku 🥺🥺
2025-10-26 12:28:09
423
khadijausm316
Khadija Usman :
Dan Allah inci arzikin manzan Allah (s.a.w)asamu wani ya siyamin hijabi Dan Allah.
2025-10-25 19:52:23
382
drelsunus1
Drelsunus1 :
wai bakwa jin kunya
2025-10-31 08:17:21
0
aeesha929
Ayshert :
Allah karka bani mijinda zai dinga tallata a social media 😩
2025-10-26 20:17:35
220
last_born115
faty 🥰 :
ku Kuma daga Ina ban san kuba sai yau🤣 kaji bakin gara marar kunya😂🤣
2025-10-28 09:16:52
0
kedeeylove25
Amlat abdullahi :
hmmm munyi abinda yapi hka
2025-10-25 14:31:33
66
umar_ambato_naibaw
UMAR AMBATO :
idan kasa nayi aure ban shirya ba Allah ya isah
2025-10-25 22:24:18
15
feesat5775
FEENAT henna🥰 and candy🍭🍬🍫 :
duk wanda sukaga bashi haushi yamin like
2025-10-27 11:52:56
22
farheart22
farheart gashina :
Ina Neman Mijin aure ko bashi ne🤣🤣
2025-10-29 20:11:50
7
ishak.umar
Ishak Umar :
Allah ya tsinewa kahu Usman da yace ban,isa aureba
2025-10-25 23:03:25
6
oumicho5
user4786376024761 :
kar amanta dayiwa annabi salati pls
2025-10-29 21:20:36
10
zakeyyatuh
zakiyyatu😎🤩😍 :
wllh wannan gemun datake tabawa zuciyana tashi take😎
2025-10-25 14:02:07
7
zarah.fatima83
Zarah Fatima :
Ji gemu kammar dan daure 😂
2025-10-25 19:40:17
33
abbakar1586
abbakar :
kaiii yanzu bawani Allah da girmanka kabari yarinya tana maka wasa da gemu haka🙄😦
2025-10-25 15:28:55
17
ukashatumuazu4
U Vs M :
Duk wannan baxaisa muyi aureba wallahai 💪
2025-10-31 06:59:19
1
zeeyrogo11
Vivid Blooms 💐 :
Anam da ammar❤️Arus da Arusa to gawasu Ana’s da Ameera 😂🤭 to ko su waye next kuma 😂
2025-10-26 00:12:48
1
princessaysher41
Princessaysher41👑 :
Akwai Allah 🥲
2025-10-26 11:26:08
5
a.k.m298
Akm adam investment potiskum :
Dan Allah asamu wata muyi aure koda yunwa zata kashemu
2025-10-26 15:04:51
1
maryampreety1
Maryam pretty :
Dan allah a warewa masu aure TikTok dinsu Sabida Suna shiga hakkin mu😢😒😢😒
2025-10-29 07:13:10
4
khadeeja_a_20
deejah :
abun ma bewani burgeniba
2025-10-26 06:31:24
9
sadbabymajia
sadbabymajia :
ke kibar yaron mutane y futa
2025-10-26 19:59:14
5
i___anass
Le_A🍍 :
ikon allah kaga nima sunana Anass kuma sunan my love na Ameerah 🥰
2025-10-30 19:38:30
1
queen_fatimah11
Queen_fahteemah👑👸❤ :
Shashahu😒😒😒😒😒😒😒
2025-10-28 23:38:13
2
ummita8518
ummita 🌹 :
duk wanda yarasa abunfada yayimin liked😷
2025-10-27 16:18:26
1
zulqee_man
ZULQEE_MAN* :
Ina anasamu wadda zatayi shahada muyi aure koda yunwa zata kashemu..🙃
2025-10-25 21:36:20
23
To see more videos from user @auredadi1, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About