wallahi KO a lahira Zan zabe Shi Zan so mu rayu tare dashi a aljannah Bana bukatar canji mijina mutumin kirki ne number 1 ina alfahari dashi wlh inda ni ke bada aljannah tin a duniya Zan ba wa mijina Allah ya saka mijina da dukkan alkairan da annabin mu ya roka mana
2025-10-30 10:00:35
851
Sufiyanu Ahmad :
Matata Yar Aljannah ce Kusan watanmu Daya da Aure Bata taba batamin Rai Ba Gaskiya Na Dace🥰
2025-10-30 17:09:48
75
Naila Aleeyu :
Allah Kar ka maimaita min wahalar da na Sha baya.
2025-11-01 14:45:44
0
Teemouh🥀🌿❤️ :
Wlhi ko a hanya bana fatan Allah ya hadani dashi😭😭
2025-10-30 11:04:42
296
aishaabdullahi460 :
Yesss I missed him🥲Allah ya jikanshi yayimasa rahama
2025-10-30 10:37:16
225
Noora :
wallahi masu cewa yes dinnan duk karya sukeyi
2025-10-30 11:18:59
71
♡Ni'imatullah 🇨🇲+🇳🇬 :
har yanxu banma San shi ba nikam dan koh soyayya ma banyi 😭😂😂😂
2025-10-31 07:33:29
6
zergger❤️ :
yes amma za,a dan yimun gyaran shi kaɗan😅
2025-10-30 06:58:14
147
MARYAAMERH👌 :
ko kadan bansonshi wlh 😭kumah yasa na tsani aure baki dayah😭😭😭
2025-10-30 11:12:51
56
sadeeq292 :
ohh ni🤭 naga comment din wata friend dina wlh ko tsayayyen saurayi batashi Amman wai tana maganae miji
2025-11-01 13:11:32
0
maimu :
so dubu ma💯🥰cus we love each other
2025-11-01 14:50:11
0
@Mrs who148 🤷🥰 :
Koh a wuta banson muhadu dashi
bare aljanna 🥹
2025-11-01 02:01:21
1
teema🥰🥳 :
wlh ko a hanya naganshi seina canza😳😳
2025-11-01 08:56:23
1
aminamuhammadmadugu :
Even in my next life I’ll still choose him we dated for seven good years and got married
2025-10-30 12:47:00
14
mafios :
Ai kuwa ina nan ina jiran comment din matar yaya na in gani
2025-10-31 21:26:15
3
jafar_real_laban :
jama'a murika Sallah akan lokaci 🙏🥰🥰
2025-10-30 16:11:37
80
khadymhamxa :
wallahi KO a lahira Zan zabe Shi Zan so mu rayu tare dashi a aljannah Bana bukatar canji mijina mutumin kirki ne number 1 ina alfahari dashi wlh inda ni ke bada aljannah tin a duniya Zan ba wa mijina Allah ya saka mijina da dukkan alkairan da annabin mu ya roka mana
2025-10-31 08:00:48
17
💞❤️🩹MRS A❤️🩹💞 :
a yanzu dae bazan Bada amsa ba saboda kwana na 13 a gidan miji 🤣🤣
2025-10-31 11:16:42
18
shibayya :
Allah kadai yasan karatun kurma Allah sa mudace kawai 😂😂😂😂😂
2025-10-30 18:30:10
14
mustaphahassanparis :
makaryata Sai karya suke fada
2025-10-31 09:09:58
0
sharifapullo12 :
Walahi zan zaba shi mutumen kirki ina Alfahari da mijina Allah ya barni dashi har Aljana❤️❤
2025-11-01 01:04:06
4
Eisha_desing_ :
Allah ya isa tsakanina dashi😏😏😏😏me warin Baki Kawai😏😏 bani bashi😏😏😏 gayawan Tisa
2025-10-31 13:17:59
2
Daada Basma :
Auren ma ba zanyi ba🤣🤣🤣
2025-10-30 10:53:48
17
Zainab muaazu :
Allah yaymin tsari da Kuma haduwa da komai sunansa ne a hanya
2025-11-01 08:20:34
0
🎀Milky’s Pookiee🎀 :
Allah ya kiyaye🤣🤣🤣
2025-10-30 21:04:42
0
To see more videos from user @mataayau1, please go to the Tikwm
homepage.