@mustysmall_: Batada gaskiya yau ai 😒

Mนรty ★
Mนรty ★
Open In TikTok:
Region: NG
Thursday 30 October 2025 20:30:35 GMT
106733
12619
488
260

Music

Download

Comments

abumusab1313
CEO mus'haib global vent(soje) :
dole in Tara kuɗi inyi Aure don ubana
2025-10-30 23:31:19
35
surajbason5
surajbason :
wanan tsohowache fa kaje kanemi budurwa kaji bros
2025-10-30 22:43:29
8
nooransy
Nooransy :
wannan fah conten crietawa ne fah
2025-10-31 22:20:03
0
halakindainamune
halak Indai namune :
kutumar uban soyayya damai yinta
2025-10-31 23:32:04
0
umarkmohammed
ommar🍁🍁 :
Allah ya nuna mana ranan auren ku👌
2025-10-30 23:41:08
6
djafarou.amadou8
𞤑𞤢𞤨𞤭𞤼𞤫𞤲 𞤶𞤢𞤬 :
Dukan mâche bah cha allah ai kanuri che sai adaka
2025-10-31 21:52:08
1
hajiyayye515
hajiyayye :
nima saurayina yana takuramin akan hijab😳
2025-10-31 06:35:13
3
itzkhaleelboy
Ibrahim sani :
uhmm wannan bazekaiki ko inaba idan Zaki chanza tinani ki chanza
2025-10-31 14:12:33
3
ahaszay
Hafiz_Zay :
Wannan yarinyar inaji saita kasheni.
2025-10-31 07:35:26
1
09035548802j
Jamilun Jidda :
babanki ne Da yake sakamiki rules nasa nifa kagamin dalilin kin soyayyata fah
2025-10-31 17:59:16
1
umarabdullahi1430
umar :
gaskiya Nima ina son mai saka hijabi sosai Allah kayiwa mata masu saka hijabi albarka 👍👍
2025-10-31 07:37:22
5
sirnazeer5
Sir-nazeer :
Amma wannan mamarkace koh
2025-10-31 09:52:56
1
aahuseyn
aahuseyn :
Wai wannan jawarar yayan ta nawa
2025-10-31 23:04:37
0
m.gsmartenterprise
M.G-SMART ENTERPRISE :
insha Allahu zansami budurwa irin wannan
2025-10-31 08:37:16
5
ras.and.sons
RAS AND SON'S :
Duk Da tayi kama Da mayaudariya Masha Allah 🙏🤣
2025-10-31 09:20:24
1
hassanmuha44
hassanmuhammad4783🇳🇬🇮🇶 :
Allah yasa shirun da nayi ya zama Alkairi 🤌🤲
2025-10-31 08:45:08
2
nana95579
Nana Issa :
ya aurekine
2025-10-31 14:02:51
2
abdulmumin5000m
Abdulmumin Bashir :
Mallam ina baka shawara idan ba auren ta zakayi ba ka kyale musu yarinya.
2025-10-31 07:37:24
4
user41611448915901
[email protected] :
tana fada ladabi pls karka rabu DA ita
2025-10-31 22:49:18
0
umarfarooq66690
❌Umar Farooq❌ :
Allah ka bani irin wanna soyayyar 🥺
2025-10-31 08:02:49
1
ibrahimabubakar36699
ibrahimabubakar36699 :
Dan Allah Dan darajar annabi Muhammadu ka aurita Wlh tanason ka
2025-10-31 10:34:09
1
freshers33
fresh :
bazawara duniyace😂😂
2025-10-30 23:26:51
4
iam_umaru2k_unique1
Umar_u2k_Unique77✅️ :
awaje kenan kafin aure idan tashiga zataci ubanka 🤣
2025-10-31 22:56:17
0
user9129787075549
salisu yakubu :
kana da gaskiya
2025-10-31 08:20:28
2
dan.amana802
dan Amana :
ta iya shagwaba amma bata iya kashe murya ba
2025-10-31 02:14:30
3
To see more videos from user @mustysmall_, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About