@cuteboy_backup: Complete On villastvshows Tv On YouTube Channel Interview With Bilal Villa Part 5 Edited by Cuteboy #onthisday #arewa__tiktok #arewa__tiktok #CuteboI #viral_video
Kai Bilal wnan interview din Rashin mutunci ce kaima saika rinka bada martani Mai zafi 🤔🤔
2025-11-01 13:26:59
3
madawaki :
Bilal villa you are talented
you are the best thing
Kai Bilal Kayi wallahi Allah ya Kara maka daukaka Kuma ya cigaba da dagaka katafi karshen international ma 🥰🥰🥰🥰
2025-11-03 06:49:33
1
Hasantooh🦋❤️ :
Wallahi rena ka ma yayi kai ka kula shi kar ka sake zuwa gidan wannan tv din he’s rude Kuma yana sama magana a baki
2025-11-01 18:01:50
3
Khaleefa Garka :
Wannan Mai interview din wawane Allah
2025-11-01 07:22:03
82
Fatima ahmed :
Wllh wanan mutumen anyako kuwayoyin cutar hassada basa damunshi 🤔
2025-11-01 13:23:45
3
maryamabubakar5651 :
wai bilal bazaka tashi kabashi one block a hanchin ba kosai ni nabaka 🥺
2025-11-02 08:54:48
2
08134102861 :
bilalbillah fah beyi makaranta ba
2025-11-03 14:26:38
0
VERTEX HOLDINGS :
wannan mutumin dan hassada ne
2025-11-01 07:17:05
10
umcybaby :
Amma fah ni idan nice bazaiyimin wannan tambaya ba
2025-11-03 03:23:13
1
Dee Reall Infinity :
Allh sarki bilal,tafi abunka😆
2025-11-02 07:08:29
1
m lawale lamine :
Bilal dan Allah kadaina amsa gayyatar irin wa ɗan'nan jakai burin sa dama ya cima mutunci
2025-11-01 11:23:12
2
matar m. inuwa :
kan ubanna
2025-11-01 21:26:10
2
Mahamoud Ben massaoud :
muleka arewa mic 😂
2025-11-01 15:24:19
3
To see more videos from user @cuteboy_backup, please go to the Tikwm
homepage.