@me_rayyana: #foryou #trend #goviral #saudiarabia #ghana @@SAYYADI_KHALEEFAH_MEDIA @HALIFA__MAI NASARA @Dan malikin sarkin baka najaha

Me_Rayyana
Me_Rayyana
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 02 November 2025 16:43:52 GMT
137859
4467
162
2360

Music

Download

Comments

rukayyamuhd785
jikarhajia :
Nidai kataimaka ka dinga bada maganin da mumasu jinnil ashiq zaiyimana amfani dan darajar Annabi kaduba saqona kakuma taimaka min wallahi Ina cikin masifa gashi mu 4 ne awajen mijinmu wallahi wani lokacin sai naji dama na mutu na huta
2025-11-03 08:43:13
8
user1249933615272
ummunoor :
don Allah kana siyarwa ne inaso pls
2025-11-02 21:42:56
1
moussasafaraou921
moussa safaraou :
kawai an maida mata shashashu komai su dankara a gaban su😂
2025-12-01 18:17:09
0
gameoflife232
user57065363180 :
Assalamualaikum. Malam, America tanason tajefa NIGERIA cikin Masifa, yakamata atara al'umma mufara fadawa Allah ya ruguzasu dasuda dukkan Yan ta'addar NIGERIA ta hanyar fara karanta Suratul Yasin kafa milliyan Dari Da Li'ilafi Kafa miliyan Dari Da falaki da Nasi Suma miliyan Dari Dari, dakuma dukkan abinda ya dace moroki ALLAH dashi, Allah ya ruguza wannan makirci da ake kunnomana. Wannan lamarin very serious ne.
2025-11-02 17:37:22
14
user9444624870106
Abba Dorayi :
maganinka yanayi wllh
2025-11-09 13:41:46
1
aliosalifou8
Barcelona :
ma cha allah gaskiya
2025-11-06 19:02:37
2
danejo.baba.am
Zainab :
Akwai hadadde ne
2025-11-05 15:15:30
1
hamziyyahashimu
M Aisha :
Dan Allah inaso yaza ayi na samo
2025-11-12 08:09:04
2
shatu237
🌸🌸Ayshatu🌺🌺🌺 :
Dan allh maganin gwaran nono
2025-11-14 13:00:04
1
farooqjaga001
MR MAN :
slm. nayi megida nahuta me rayyana. masoyanka sunce kabasu na maza nace tam zanma sarki me rayyana tuni daman kanada niyan badawa allah yaqara lpy
2025-11-03 08:16:36
3
user1108241662229
garko :
anasiyarwa dan Allah nawa
2025-11-05 18:09:58
1
oumulhusnain
Oumul-Husnain :
Anya Babu cutarwa kuwa
2025-11-16 16:30:55
1
aysherammani1
aysherammani1 :
Dan Allah kana siyarwa
2025-11-04 12:12:28
1
mrs.uaa.01
Mrs UAA 01💫💕✨ :
salallahu Alahi Wassalam
2025-11-06 13:35:14
1
user9161394687992
user9161394687992 :
saw
2025-11-16 21:03:33
1
khairatmuhammad7
Khairat Muhammad :
Sallallahu alaihi wasallam
2025-11-07 21:19:03
1
abbamuhammed415
abbamuhammed415 :
s.a.w
2025-11-21 19:05:41
0
user5610274515207
hafsat aliyu sulaiman :
mungode sosai Allah yaƙara ilimi me albarka
2025-11-07 04:23:08
1
__fiddy__
@_fiddy_ :
allahumma salli ALA saiyidina Muhammad
2025-11-08 21:47:13
1
mamanirrfan
mamanirrfan :
ina so zan samu
2025-11-03 09:40:43
1
rukayyamuhd785
jikarhajia :
ina addu'a r
2025-11-05 19:47:11
1
user56925312453998
maryam :
Allahuma Sali ala sayyina Muhammad wasalim
2025-11-09 19:39:09
1
me_rayyana
Me_Rayyana :
rrr
2025-11-02 20:02:12
3
haj.saratu.garba
Haj saratu Garba :
Allahuma Sali ala Muhammad wasalim
2025-11-19 09:06:49
1
khadijaashirabdul
khadijaashirabdul :
akwa hadadde n sayarwa
2025-11-03 23:31:50
1
To see more videos from user @me_rayyana, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About