@eeeshaofficial: Na tayaki murna Rahma Allah ya kawo yara nagari ❤️🤲#fyp

Cutie✨🖤
Cutie✨🖤
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 03 November 2025 19:10:28 GMT
885081
90793
1358
1416

Music

Download

Comments

fatimad867
💕FADIMATU💕 :
gaskiya aure ni ima ce wlh
2025-11-03 19:17:42
376
murjanatuyusuf0
Real Murjanatu 🥀📝❤️ :
Tsakani da allah tayi kyau 🥰
2025-11-03 21:46:20
914
eysha.collection
Sister Kitchen and More :
wlh bbu wanda ya burge ni a Kennywood irin ta taqi ta fito da mijin ta
2025-11-03 21:19:04
189
eeeshaofficial
Cutie✨🖤 :
Salatin Annabi goma
2025-11-03 23:06:54
379
user8617611263611
user8617611263611 :
mash Allah su rashida mai saa sai ihun nice shugabar akafa ko uwar matan industrie
2025-11-03 19:52:44
10
najlahr3
RM Hafsatu ❤️👩‍⚕️ :
Kai jama’a wanan shine don’t judge a book by its cover 🥺❤
2025-11-03 21:08:32
282
hennabywalida
hennabywalida :
Yafi haske haske annabi muhammadu😭
2025-11-04 14:50:20
341
ummymaigwaza
Ummy maigwaza :
Ya kuka ga natsuwa a fuskanta da Allah❤ mlm aure rahama ne
2025-11-04 07:14:24
74
meenasglam0
meena's Glam :
wai maganar da nakeji akan auranta gsky ne🤔Allah yjishemu alkairi
2025-11-04 10:44:40
17
deejamama1
RDT KHADIJA :
kai ya allah katemakemu muma muyi aure
2025-11-04 08:06:07
14
megadonzinare667
megadonzinare667 :
masha Allah aure niima tayi kyau sosai da nutsuwa Allah ya kara mata zaman lpy da kwanciyar hankali Ameen thumma Ameen
2025-11-04 11:49:57
9
laminahmad1
Lamine Ahmad :
Masha Allah Wlh Tayi Kyau Sosai Ya Allah Ka Aurar Damu 😭
2025-11-04 08:26:15
16
princessmerrieyam001
princess Merrieyam :
Masha’Allah Allah ka aurar damu Wlh nayi frnck da auren rahama sadau ss
2025-11-03 21:53:16
22
rumahsokoto
Rumaisa sokoto🫂♥️ :
Aure ni'ima ne Jama'a wllh matar nan tayi kyau
2025-11-04 03:32:59
10
user8822450277812
Mamanhjy collection :
duk wanda ya yadda aure ni imane kuma darajane yamin like
2025-11-04 08:49:09
153
meenahmd2
Meenah MD :
Aure martaba darajane me tarin yawa inji Nata😍🥰
2025-11-03 22:35:31
16
dxbwww1
Dr. Jiddat Backup 💞💞💞 :
Wanda ya yarda tayi kyau yayimin like🥰🙏
2025-11-04 12:10:56
10
mrshsn877
Mrshsn🧕 :
Allah kabamu haihuwa mai albarka
2025-11-04 15:47:38
8
salamatuibrahim344
Ummu Areef :
oh kunga natsuwa da ni'mar Aure du sun bayyana a jikinta, Kai Masha Allah sadau 😊
2025-11-04 18:35:30
8
md_collection03
MD_COLLECTION💼 :
Ubangiji Allah ya dawwamar dake acikin dakin auren ke Sbd mutuncin Annabi🥰
2025-11-03 23:20:28
12
yayasgurl0
Nusayba Omar Danbarno❤️ :
Babu hassada tayi kyau🥺
2025-11-04 07:12:16
6
murjanah_yusuf
murjana KD :
Masha Allah aure yayi Allah yasa munada rabon yinsa🥰🤲🥰
2025-11-04 11:18:04
5
humairaalameen4
HumairaAlameen4 Shalele :
Shigar mutunci ko iya mayafin data saka tayi shigar mutunci ga nutsuwa gaskiya ta burgeni 💪💪💪
2025-11-04 09:24:13
5
turarensalma
Turarewuta by Salma’s :
Ma sha Allah gaskiya ta baza capacity 🥰
2025-11-03 22:05:30
6
rookieyy20
Rukayya haliru haruna :
Aure ba wasaba
2025-11-03 22:36:40
5
To see more videos from user @eeeshaofficial, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About