@cocowright99: Replying to @Yaraunty🥰

Coco💊
Coco💊
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 03 November 2025 20:02:14 GMT
98227
3666
459
600

Music

Download

Comments

mrs.aliyu43
astagfirullahi 🥺🙏📿 :
banga dalilinda saisa nakarawa uwar gidana kishiya ba wallahi kwara kudin su zube👌🔥
2025-11-04 10:10:03
103
fatima.sulaiman3
Zara sulaiman Adam :
Ai mu amare da arzikinmu muke zuwa a ha kuma auren mijinwata dole 😁
2025-11-04 11:57:43
33
sumayya_aliyu
S,Y LUXURY,, :
wlh hakane 😅😅
2025-11-08 16:37:16
0
meerahkamshi
Meerah :
Aikin banza 😏sai damu amare
2025-11-04 07:01:55
38
radabalisha
SHE IS THE KING 🦁🫅 :
Ku dai daina Idan Allah yaso Allah zai maida ku Amarya Akwai mutuwa akwai saki.
2025-11-04 05:55:13
9
mrsyahyamohd_
Ummi~ :
Wato dae iyayan gida dae da takaicin Amare zasu mutu 🤣🤣🤣
2025-11-04 21:21:58
5
aichoumaira1
aichoumaira1 :
ni dai dani Aka samu arzikin amare matar arziki😂😂
2025-11-07 09:13:54
1
zainabnasiru73
zainabnasiru73 :
dama mezatayi ,uwayen gida a wane sura ko aya ,dama shirka Sai uwayen gida 😂😂😂
2025-11-04 04:13:55
16
aishamuhammadib44
Aisha Muhammad Ibrahim :
kungiyar uwargida Muna alfari dake
2025-11-03 22:56:26
61
so.m.o2
so.m.o2 :
Kuma in sunzo da farar kafa su talautada shi
2025-11-05 15:50:29
1
ummuamer5561725058812
UMMU AMEER HENNA :
muna godiya Auntynmu
2025-11-08 14:49:01
0
ufmbarde.clothing
UFMbarde-clothing :
yanzu abin da Allah ya halalta zaki hana kamai?
2025-11-04 04:49:29
4
hajiyanaxifari
hajiyanaxifari :
of course ganinan a shekara biyar ya auri 3wifes shida mamarshi da yayarshi da qanwarshi sun hanani morar kudin
2025-11-05 19:50:45
2
aeshatbaby0
Mrs dan aljannah 🥰🫂 :
Allah yebiyaki da gidan aljannah😭😭😭 nide nice uwar gida banida kishiya amma fargabana kullum kenan😭😭🤲🤲 allah kasa babu akaddarata
2025-11-03 22:48:56
48
ummusalma288
Muffin :
Maddam is not all some is the amarya that brings the good luck………. Point of correction.
2025-11-04 13:36:15
7
nusaibah366
Nusaibah :
Hahahahah to aike baki sani ba mu Amare lallashin mu ake saboda da kudin mu a hannun mu kinga sai dai abar mu kawai😀
2025-11-07 20:22:18
0
babymaryamarh
🎀BabyMaryam✍️ :
Kinyi mgn daga baya kin sauka hanya Hajia Karin aure ai ba haramun bane
2025-11-04 15:47:34
5
kadija.abdoulayi
kadija :
nifah da Amin kishiya gyara na kashe aure na aure mai mace 3 yy ta 4 dani 😂😂😂😂 Kar ubanda ya zageni wly
2025-11-04 14:22:59
3
sulfat0757
sulfat0757 :
kungiyarmu na uwargida Muna alfahari dake
2025-11-06 11:16:32
4
suhaisamraj
suhaisamraj😍 :
Mudage da addua America tasamu a gaba lailahailla anta subhanaka innikuntu minal zalimin 😭👏
2025-11-04 07:42:25
8
zainabumarhamman
zainabumarhamman :
yayiiii
2025-11-08 09:44:09
0
zainababubakar462
zainababubakar462 :
to ahanashi auren mana kawai me na wani jigida jahilci mugun ciwo
2025-11-04 09:33:10
3
fatimamusayusif
Fatima Musa yusif :
jaka
2025-11-05 11:28:46
0
mom.haisam
Mom Haisam :
wlh hakane shegu yan cin arziki
2025-11-05 06:53:53
2
user12567458129546
Alhamdoulillah :
kawai talar jigida kiki jaka🤪
2025-11-05 18:39:19
0
To see more videos from user @cocowright99, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About