@bataliadanjarida: #newYer2025 #kwankwasiyyatiktok #nazirusarkinwaka #arewa__tiktok #saudiyyatiktokhaus

Batalia Dan Jarida🦅
Batalia Dan Jarida🦅
Open In TikTok:
Region: NG
Monday 03 November 2025 22:39:52 GMT
1085381
65235
2419
11863

Music

Download

Comments

asiwaju.bola.ahme40
(Asiwaju) Bola Ahmed Tinibu :
I can do more than that, am still strong💪💪
2025-11-04 06:32:58
633
haseenerh63
Hassy🕊️♥️ :
Innaalillahi kurufa mana asiri dan Allah😂
2025-11-04 04:33:24
484
zeeshennasticker
zee's henna sticker :
kafin mu mutu dai mun nishadantu
2025-11-04 07:11:50
214
fadimatu.mohammad113
Yar anty.00🌹❤️ :
nashirya Dan dan tselen uwassa
2025-11-04 06:20:20
42
muazumusa27
Muazzam wase 🚛😂👌 :
Mun shirya 😂😂😂
2025-11-04 06:57:08
13
cute.temarh
teemamarh :
ALLAH kabamu haihuwa maialbarka😭😭😭
2025-11-04 14:49:58
34
sanihussaini765
sanihussaini765 :
watakil matata ta biyu ta kasance baturiya bayan munci America da yaki zan duba wata girediya na Aura Amatsayin ganima ta yasin 🤣🤣🤣🤣🤣🤣
2025-11-04 08:52:35
84
official_sidibe0
Mi Pullo Non 🇧🇫🫡 :
Amala wasa ne🙌🏼😃😃😃
2025-11-04 08:51:15
11
bmgm222
Bmgm222 :
wlh bakomai yasa kunkaga Yan Nigeria Basu damuba Kawai tsantsar Maida Lamarinmune wajen Allah Dan Munsan insha Allah Baza,ayi yakinba
2025-11-04 08:51:58
52
md_collection03
MD_COLLECTION💼 :
Jama a ya shiryi shiryin mutuwa 😂😂😂
2025-11-04 16:59:41
4
aishasturke3
Aisha S Turke :
Mai kaunar zaman lafiya ya mani like 🤣🤣🤣🤣
2025-11-04 11:54:41
30
liltwitter
Haidar :
Wanan Shine Dan…….,Ubansa😂😂😂
2025-11-03 23:12:42
22
usamaaminu1234
Usama Aminu Bamaina :
Duk wanda yayi dariya 😅 yamin like😆
2025-11-04 11:55:13
69
sarauta354
SARAUTA :
Nigeria ce kasa ta farko da akace za’a kaima hari amma mutanen cikinta suka maida abun comedy🤔😂😂
2025-11-04 07:45:21
38
chardeejat
His Queen 🌺🦋❤️ :
dan allah kubari muyi aure😭😭😂
2025-11-04 08:10:14
14
ummeey777
Ummeey :
Sai damu Yan Nigeria inba Yan Nigeria ba su waye akece zaa kawo musu hari Amma sun maida abun comedy😂🤣🤣
2025-11-04 08:05:06
135
sumylove26
Sumayya Salisu :
kaga wata lukutar masifa Dan Allah ku rufa mana asiri 😅
2025-11-04 05:23:34
44
aishamuhammad8171
Aisha muhammad :
kai wllh ina qaunar kasata Nigeria 😂🥰
2025-11-04 14:17:12
8
ramlahdaughter
Ramlahdaughter :
Da donald yanajin hausa da yanzu an fara yakin nan
2025-11-04 07:36:05
133
safiyanugarbaalhassan
Safiyanu Garba Alhassan🇳🇬🫶 :
anyi sa'a 'yan kallon du arnane😂😂😂
2025-11-04 08:14:32
5
faf112234567890
فاايَزة❤️. :
حسبنا الله🤣🤣🤣🤣.
2025-11-04 05:21:57
4
hajiyasaadatu2n
🎀.princess susu.🎀? :
astagfirullah😭🤣🤣💔
2025-11-04 06:52:40
7
greatoctet020
GreatOctet20 :
Ashe ma America prank take wa Nigeria
2025-11-04 07:39:46
5
ahmedtukur1
ahmedtukur108 :
🤣🤣🤣Na yarda kai Dan kishin kasar mu ta gado be🇳🇬
2025-11-04 00:03:22
8
.abrerherm.khaleel
Abrerherm'Khaleel@@ :
duk duniya babu inda yakai Nigeria yan iska
2025-11-03 23:26:44
69
To see more videos from user @bataliadanjarida, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About