@bilalaliyumuh_d: The Father Of Izala Wayayyan Malami Yace "Ayi Karatu, A Cigaba Da Karatu" Sheikh Abubakar Gumi Rahimahullah. #fyp #trending #maidankudi #izala #gumi
Ga adini, ga boko, ga turanci, ga capacity. Na mu ba irin nasu ba. Allah ye jikan mazan bama.
2025-11-05 05:33:30
62
YUSUF IDRIS BAKOREEE :
kai jamaa tsakani da Allah sheikh gumi wato babammu anyi karatu ankuma karantar Allah ya jaddada rahama qabarinka ya sheikh ameeeeeeeeennnnnnnn
2025-11-06 18:56:59
14
BADAMASI MU'AZU ABDULLAHI 🇳🇬 :
May his mercy be upon you ya Sheikh 🙏🥰
2025-11-07 09:16:47
3
Hassan Bello :
allahu akbar Allah ubangiji yajiqan mlm yasa aljanna Firdausi ce makomarsa ameen ya hayyau qayyum Allah
2025-11-07 00:23:57
4
Aliyu Muhammad lawan :
Allah yakai haske a kabarin ka ya Rabbi 💟
2025-11-07 07:24:06
2
Bashir Abdullahi :
Wanan gaskiane Allah yakarawa sheik hasken kabari ubangiji yasaka da aljannah Ameen ya rabbb
2025-11-07 07:31:00
1
@bello bin bello :
allah yajiqan mujaddadin sunnah gumi
2025-11-06 23:05:46
4
KHALIL DANGABASAWA 🌿🌿 :
Ya Allah, Kai ne Maɗaukaki, Mai azanci da iko. Ka shiryar da zuƙatanmu zuwa ga gaskiya, Ka ɗaukaka rayuwarmu da halal, Ka buɗe mana ƙofofin nasara a dukkan al'amura. Ka albarkaci lokacinmu, Ka tsare mu daga zalunci da gazawa, Ka sanya mu cikin bayinKa masu nasara a duniya da lahira. Ameen ya hayyu ya qayyum .😞
2025-11-05 21:51:46
3
kabirshehi4 :
Yan bidi,a kuce ash, hadu
2025-11-06 08:19:21
3
Jibreel Muhammad :
Allah yajiqanka baban mu ya gafartama yabaka ALJANNAH 😭
2025-11-06 20:05:44
8
DAN MARAYA :
Allah yai maka Rahama
2025-11-06 19:07:55
3
Abubakarsani :
Wannan sune iyayenmu kuzo da naku irin wadannan!!!
2025-11-06 21:41:11
4
D E L T A :
Ina Dahiru Bauchi da kullun yana maganan Gumi ?
2025-11-07 00:39:43
1
Goma10 :
Allah yajiqan Babanmu kakanmu sheikh Abubakar mohd Gumi Rahimahullah ameem
2025-11-07 00:53:47
2
NBA abdoul :
Kai kuche allahu akbar 💯❤❤❤
2025-11-05 06:43:46
16
mubeey ibr :
allah yajikan kakanmu
2025-11-06 22:43:54
1
umariliyasu28 :
Allah yasakama da alheri kai mai daura karatun nan dakuma duk wanda yazo Karanta comment da yan uwa Muslmai 🤲
2025-11-07 07:08:16
0
professor :
Allah yajikan Mallam da rahama
2025-11-06 21:15:09
1
turu Suntalma ni dan izala ne :
allah yaji kan malan da rahama
2025-11-06 22:52:28
1
adnaan_farouk :
wannan shine kakanmu sheikh abubakar Mahmud gumi 😇🥰
2025-11-06 09:00:02
4
yusufdanmaigyda :
Allah Ubangiji ya gafarta maka
2025-11-06 21:38:38
1
Hindu 788 :
bama kunyar cewa gumi kakanmune a duk nudiya wallahi Allah yajikanka Allah yahadamu.daku a aljannah 🤲🤲🤲🤲🤲
2025-11-06 22:13:02
1
El-Abdoul :
Madallah da Uba irin wann 🥺🥺🥺🥺
2025-11-06 15:23:17
2
Noura :
Mune jikokin gumi✊🏻 allah ya jaddada rahama a gareka malan🤲
2025-11-06 12:56:21
3
manseer :
Amen
2025-11-06 21:49:20
1
To see more videos from user @bilalaliyumuh_d, please go to the Tikwm
homepage.