YA RABBI 🤲 YA HAYYU QAYYUM🤲
Ba tuni bane!!!. Naci ne!!!.
Buƙata ce irin ta jiya yauma itace ta gobema itace.
YA RABBI 🤲
Buƙatar nan guda ɗaya yauma ita ce ban canja wata ba, dama kuma ita kaɗaice kona furta ko ban furta ba kasanta YA RABBI 😭🤲.
TSIRA, AMINCHI, SALATY, MUƘAMAN DA KAI KAƊAI KASANSU KAYI KAYI TAYI GA ƘURRATA AINI 😭 SANYIN IDANIYA kahaɗa da iyayensa matayensa aciki ya rabbi 🤲 asaka da su nana🙏 ya rabbi harda sahabansa SALLU ALAIHIM WASALLIMU TASLIMA 😭🤲🙏💘.
2025-11-05 00:26:25
57
@Real chiesa :
bazakaga dan izalah a comment dinnan ba saboda wlh basusan me ake fadiba 😂
2025-11-05 10:56:01
78
Kabirou ado maman :
macha allah
2025-11-11 15:37:00
1
Mahamat Abdoulaye alhabo :
ماشاء الله تبارك الله فيك
🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2025-11-11 10:05:31
1
ادريس هارون ابكر :
السلام عليكم ورحمة الله وبركاته
2025-11-11 15:54:04
1
Muhammad Sadisu Abdurrahman :
صلى الله عليه وءاله وصحبه وسلم
2025-11-10 20:08:35
2
ودعلي :
صلى الله عليه وسلم
2025-11-11 12:03:20
1
AJ NAXEER :
fuska cake da annnuri
hakazalika har zuciyarsa ciketake da haske tabarakallah masha 💯