@ibnmukhtar60: Ni kaina Sai da naji kamar Malam albani Bai Mutu ba da naji Wannan kaset din, Ya Ubangiji ka karbi shahadar#ShiekhAuwalAlbaniZaria

Ibnu Mukhtar Salaf
Ibnu Mukhtar Salaf
Open In TikTok:
Region: NG
Tuesday 04 November 2025 23:00:40 GMT
128375
24647
568
2032

Music

Download

Comments

fatimabassi3
fatima Bassi :
Inna lillahi wa inna ilayhi rajioun mlm kamar kana raye 😳💔
2025-11-23 02:25:36
29
ameenu__legend__001
AMEENU__LEGEND__🅾️🅾️1️⃣ :
Allah yabaka gidan aljanna🙏
2025-11-05 06:43:28
162
that.girl.zara64
fateemah❤️ :
Wanda duniya ma gabadaya tayi rashinsa shine albany zaria 💔🥺may your gentle soul rest in perfect peace 🙇‍♀️💔🥺
2025-11-28 10:05:27
0
mubaraktahir10
mubee :
Allah ya jikan malam
2025-11-25 11:27:46
1
shamsuddeen2470
shamsuddeen :
duk bahaushen da baya Jin albani na rantse da Allah yayi missing
2025-11-13 08:00:33
47
assalafiy03
أبو عبدالرحمن السلفى :
In sha allahu kai waliyyi ne in sha allahu kana aljanna
2025-11-06 08:28:22
41
jamilulawaliibrah
Jamilu Lawali ibrahim :
Allahu akbar subihalallah Don Allah a yafeni wallahi ba don nayi Imani da idan anmutu ba a dawowaba da nache malan Yana raye Allah ya jikan malan da rahama yasa ya huta yasa aljannah che makomarsa
2025-11-05 06:16:54
87
ayshatcollection1
ayshatcollection1 :
Kaji bayin Allah
2025-11-23 21:14:45
4
amastonishsalmaikonallah
Hajiya Salma Ikon Allah 😘👌❤️ :
Allah ya haskaka makwancinka malam 🙏
2025-11-07 13:32:19
14
ramatousaddi979
La cadette😍 :
wallahi raina kesan bawan allah nan😔 allah jikanchi da rahama🤲
2025-11-15 12:41:59
4
khaulatahmadjega
Khaulat :
Malam anya ka mutu kuwa!😭😭😭
2025-11-25 02:46:38
7
442shafiu
shafi'[email protected] :
Allah ta'alah yasa aljannah ce maqomar ka mallam
2025-11-06 02:40:41
16
abbakabir62
Abba kwaro :
Ya Allah, Kai ne Maɗaukaki, Mai azanci da iko. Ka shiryar da zuƙatanmu zuwa ga gaskiya, Ka ɗaukaka rayuwarmu da halal, Ka buɗe mana ƙofofin nasara a dukkan al'amura. Ka albarkaci lokacinmu, Ka tsare mu daga zalunci da gazawa, Ka sanya mu cikin bayinKa masu nasara a duniya da lahira. Amin.🙏🙏🙏
2025-11-11 22:45:07
4
user18003465035314
SUNNAH TV🎬 :
Allah yajikan ka darahama
2025-11-24 11:10:49
1
khaleepha447
khaleepha :
Allah yagafaramasa yasa aljannah ce makomarshi mukuma allah ya kyautata tamuh
2025-11-19 09:41:21
5
muslim.sani.zannah
Muslimu Sani Zannah :
Allah Ya Gafarta Maka
2025-11-24 20:46:46
1
masiahcollections
Aminatou Oriflame :
Allah ya Jaddada Rahama a gareka malam
2025-11-07 07:12:09
4
nagowa.dan.niger
nagowa dan Niger :
masha allha allha huakbar
2025-11-09 21:37:25
2
anas_muhd_babz
FAV ANAS TEX 🧃 :
Dara available in different colors 🛍
2025-11-05 09:51:57
11
m.h.u.namatti
M.H.U NAMATTI :
Allah kagafartama Sheikh Awal Albani Zaria
2025-11-06 10:56:19
1
lenfantdusahel0
𝐀𝐘𝐔𝐁 Ⓜ️🧠🇳🇪🇨🇮 :
Allah yajikan Malam
2025-11-08 14:26:48
9
deboss268
DE BOSS () () :
Allah yajikan malan da rahma
2025-11-05 05:25:34
35
affrah06
baby Affrah :
ubangiji Allah yakai haske kabari ka 😭😭😭😭😭😭
2025-11-07 06:43:07
2
genar655
GeNaR💚 :
Allah yasa Aljannatul Firdausi ce makomarka MALAM ALBANY ZARIA 🤲 GASKIYA DOKIN ƘARFE
2025-11-06 20:39:21
3
le.riches84
AMANAR YAHOUZA MAYÉ GALMI :
amen
2025-11-24 08:30:18
1
To see more videos from user @ibnmukhtar60, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About