@trtafrikaha: Mamdani ya zama Musulmi na farko da ya zama Magajin Birnin New York, birni mafi mahimmanci sosai a siyasar Amurka. Mamdani ya samu fiye da kaso 50 cikin 100 na kuri’un da aka kada, lamarin da masana harkokin siyasa ke ganin lamarin ba zai taba yi wa Shugaba Trump dadi ba.
TRT Afrika Hausa
Region: NG
Wednesday 05 November 2025 17:40:56 GMT
Music
Download
Comments
Khaleepha Sumaila 🇳🇬 :
Alhamdulillah Next American President Insha Allah.
2025-11-05 18:53:30
276
YOUNG RICH💰💸💵 :
Next president will be Muslim by the grace of GOD
2025-11-06 05:58:49
19
Ibrahim :
Wannan ba komai babe awajan Allah
2025-11-05 18:21:18
220
Alioomar :
yaxo Nigeria dan ya yaki musulunchi Allah ya tura mishi ita har inda yake
2025-11-05 20:11:09
77
Issa Abdou :
félicitations
2025-11-06 08:53:26
1
Muzzambil :
Masha Allah
2025-11-06 09:36:14
1
itz_Rabe_Aliyu :
Wanda Yake Kaunar Mamdani Yamin Like 🥰
2025-11-06 08:25:11
4
Baby faree😍❤️😫 :
Allah yayi maka albarka🥺🥺
2025-11-05 22:52:01
28
usman m fakka :
allahu akbar alhmdllh masha Allah Allah ya qara daukaka musulunchi da musulmai
2025-11-06 09:06:34
1
jamilu jiddah :
our next president inshallah
2025-11-06 08:49:06
1
Abubakarkarosh7 :
Allah allah ne wlh❤️
2025-11-06 08:08:36
2
saidu :
allah bashi ikon sauke nauyin da yadauka
2025-11-06 02:14:24
8
nafisa Muhammad :
Masha Allah ya Allah bashi ikon sauke nauyi ya Allah ya tsareshi
2025-11-06 08:38:29
1
Zezrah :
Allah ya bashi ikon cika alkawarin da yamusu
2025-11-05 21:27:48
26
H@rleemcy :
Masha Allahu ubangiji ya bashi ikon sauke alkawarin da ya dauka, Allahu ya taya shi riko
2025-11-06 09:06:16
1
Ibrahim M bargu :
wlh ku gayawa donal trump ba zai iya da musulunci ba Allahu Akbar, 💪
2025-11-06 07:57:16
2
Umar :
Alhamdulillah
2025-11-06 09:05:36
1
🌹Nanah Ayshat,🌹 :
Allah ya kareshi
2025-11-06 08:40:50
1
🌳Funny Mallam Biggie 😂 :
congratulations ❤️❤️❤️❤️❤️
2025-11-06 08:30:51
1
ƊANAMO JR :
Allah yataimakeshi akan mukinshiii🥰🥰🥰
2025-11-06 08:31:32
1
💫REAL⭐️AZEEZ💫 :
Allah Allah neh
2025-11-06 09:05:43
2
New kabir gT :
Masha Allah masha Allah Masha Allah
2025-11-06 08:22:29
1
Hussaini haladu :
allahu akbar Masha allah
2025-11-06 08:42:46
1
idrisahmad213 :
Allah yasa yayiwa Musulunci tidima
2025-11-06 07:51:49
5
harunasalehyusuft :
Alhmdllh,
ya Allah ka kara daga Addininka, aduk fadin duniya.
2025-11-06 08:19:15
1
To see more videos from user @trtafrikaha, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2025 TikWM. All rights reserved.