@abis_fulani: Russia ta gargadi Donald Trump akan Nigeria 🇳🇬 🇺🇸🇷🇺 #abis_fulani #nigeria

Abis Fulani 👑👑👑
Abis Fulani 👑👑👑
Open In TikTok:
Region: DE
Friday 07 November 2025 16:36:29 GMT
593498
91999
1746
1421

Music

Download

Comments

saadatu__rumah
Sa’adatu rumah :
Wlh yau trump yasha addu’a a masallacin jumu’an unguwammu 😂
2025-11-07 17:40:49
1106
asiwajubolatinubu1
Asiwaju Bola Ahmed Tinubu GCFR :
Kowa yayi ta kanshi ni gobe zan bar kasar
2025-11-07 17:45:25
285
_waeleederh_3
_waeleederh_ :
Wanda yake ji a ransa har yanzu ba zaa kawo harin Nan ba ya min like 🙄
2025-11-07 18:52:02
323
fatyfateema2
fateema :
duk wanda yake kaunar Russia ya mun like😇
2025-11-07 17:29:01
75
ayshatambuwal
Ashantyyy :
Allah yaqaramah Annabi daraja 🙏🏻❤
2025-11-07 16:40:52
170
momynasreen
Maryama yar kasuwa :
Mufa Yan nigeria yan gatane😅
2025-11-07 17:01:04
1140
rabiuumarbello
Ml Rabi'u 🌍 :
Da Russia da America da China duk saboda bukatar kansu sukeyi ba Wanda yake kaunar ku😅😂
2025-11-07 17:26:01
45
snow_drop750
💤Rouhil_Anam💤 :
nifa Ina ji ajikina ba wani hari da za'a kawo ma lingeria🤣
2025-11-07 18:02:37
66
hiswife3060
M&A SKIN CARE :
Kai yan nigeria muna baza capacity 🥰🥰
2025-11-07 17:31:17
124
kingzajee
꧁ Sadeeq Zajee ꧂ :
2025-11-07 17:13:08
85
mabrukhaibrahim0
ℳ𝓇𝓈 𝒽𝒾𝓂❤︎︎⁂♡︎ :
Mufa trump mayun nigeria kadai zasumana kaca kaca dashi
2025-11-07 17:48:59
9
sv.fs5
SṬËV♧ fÅṄŮs :
this Nigerian issue may cause third world war
2025-11-07 16:56:02
107
autan.baba.da.mama
msr bawan Allah 💖💏 :
Nidai idan za ayi yakinnan Dan Allah ina niman miji koda anan ne Dan Allah ko auran sati biyu muyi kafin mu mutu😞😒
2025-11-08 01:15:56
1
dguy916
Dguy💸✔️ :
Allahumma A'izzal Islama wal'muslimun
2025-11-07 16:40:05
34
no.1cele
Dan Aljannah :
ko fashewar laidar pure water 💦 mukaji sai mun fadawa China da Russia ehenm 😊
2025-11-08 11:03:21
2
yar.modibbo
SAKINA MODIBBO :
trump tunda yakeson ta6a Nigeria inshaa Allah lokacin lalacewarsace tazo
2025-11-07 16:44:03
454
rukayyathriftabayavendor
Rukayya Thrift Abaya Vendor :
ashe muna da gata😭💔
2025-11-07 19:24:01
15
muhammadalbaneey
muhammadalbaneey :
Aameen ya Allah
2025-11-08 11:12:19
2
lastborns77
lastborn :
Duk Wanda wannan labarin ya mai dadi yamin like😎🤏🏽🙈
2025-11-07 17:18:33
64
namu_namu11
NAMU NAMU TJ GANDU🎧 :
Koh fashewar ledar pure water mukaji sai mun fadawa Russia😂😂😂
2025-11-07 17:06:29
254
bin_aisar
Bilyaminu Aisaru :
Allah ya kara kare musulunci da musilmai baki daya🤲
2025-11-07 16:42:32
21
usainipro
Usaini nasir :
wanda baya tsoran ayi fadan nan yayi min like🤣
2025-11-08 10:16:22
3
yayison46
Papi :
Well if Russians and china couldn’t save Palestine from Israel , you think they can stop trump if he really want to?
2025-11-07 17:35:15
7
kayanmakulashe1
Ameenatu collection :
Allah ya kare muslimci da musulmi
2025-11-07 16:39:11
92
abdussalami53
abdussalami53 :
nihar nabar nigeria wallahi nayi gaba nabarku 😂
2025-11-07 17:18:47
10
To see more videos from user @abis_fulani, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About