@ibrahimbilyaminua: @@Muhammad idris ✅ @daga inda kake komai yake mtsi @Abba Hikima Fagge @Alwaqat Travel and Logistics @TAJULIZZI_SOCIAL_MEDIA @NARKAKKE A ANNABI S A W @Asmah😻 @mmn tasleem2 @Ibrahim M Lawan @🌸Safnah yar gata 🦋🩷🌹

KACHI AWARA NA ANNABI MUHAMMAD
KACHI AWARA NA ANNABI MUHAMMAD
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 07 November 2025 17:38:44 GMT
142039
27679
451
341

Music

Download

Comments

nanahsafiyyasanka
nanahsafiyyasanka :
Ni fa an gama sallamata a cikin kasidar nan 🥰
2025-11-07 18:42:59
52
abbaaliyu1211
abbaaliyu :
Allah ya saka me yabo
2025-11-09 05:10:25
1
saifullahiidirs
saifullah collection :
Masha allah sw
2025-11-08 22:24:37
1
nanakhairat08
🎀 KHAIRANNAH 🎀 :
a gaida babban shehi
2025-11-08 21:32:37
1
user8337632971007
faruk alhaji :
Dan Allah miye sunan ta
2025-11-08 05:16:06
11
el_fareed
FAREED :
S.A.W.
2025-11-09 00:43:20
1
maama_sarkee__
Adabeeyerh🎀 👸 :
Ya Annabi Muhammadu 😭🙏
2025-11-08 23:05:46
1
diyarbarbarhzerchy
diyarbarbarhzerchy :
SARKI TSAYAYYE
2025-11-08 22:49:18
1
shortynmama
Hauwa'u Usman Turaki :
ya sunan ta dan Allah
2025-11-08 05:05:36
4
jaaanatbashir
Naja’atu ta annabi :
Wlh ba mgn 😭😭angama sallamata acikin qasidar nan wlh 🥰
2025-11-07 21:05:34
9
bissihassan19
TAJULIZZI_SOCIAL_MEDIA :
Muje dai jagaba ❤❤❤
2025-11-07 20:42:00
5
user5581970432542
kabiru alyu :
munagodiya
2025-11-08 20:21:49
3
user1421383618491
sury bash Khan :
Allah yaqara kusanci
2025-11-08 21:33:32
1
user6101746697948
MANNIR MUHAMMAD :
Dik wanda kakesan shi kaji An yabe shi baka kasa jin Dadi ba, shi yasanya muke yabon Dan sayyada Aminatu da Abdullashi masoyan shi basa kasa jin Dadi ba, ya Rabbi Allah kabamu iKon idan zamuyi yabon muyi shi yazama dede batareda munfadi ba dedeba, 😭ba ilimi amman zuchiyar Achike take dasan ma aiki shugaban ma aika masanin Dede khalifan sarki Allahu Tarbiyar sarki Allahu masanin yaran Allahu Abin yabawa shayabo na ilahu fasishi yake, duk wanda yasan Rabbi shine sila wanda yasamu Rahamar Allah shine silar, wanda yasamu shine silar hatta zunufanmu sbd shi ake jin kirtamana ba agaggawar Rubutu 📝 snn idan muka tuba 📿sai aya feshi idan mukayi aikin lada take ake Rubutawa📝 Allahumma salli ALA Muhammad dan Azziki wanda yagaji Azziki mai kyautar Azziki take awadata afi Qarfin komi tareda iyalan gidan shi ba muware ba 🤲
2025-11-08 08:08:29
2
dinizahara377
zaharadaini :
saw
2025-11-08 22:53:57
1
mubarak33411
mubarak33 :
s a w 👏👏👏👏👏👏👏👏👏👏👏👏
2025-11-09 05:34:56
2
yarjaridar_maaiki
Zainab Salihu Yabagi :
Ina gwanin wani ga nawa Muhammadur Rasulullah SAW❤️❤️❤️🙌🙌🙌🙌🥹
2025-11-08 06:46:51
10
khadija.adam.umar5
Khadija Adam umar :
Allah ya kara kusaci 🥰🥰🥰🥰
2025-11-08 19:29:31
4
aminuyakubusbayo
Aminu yakubu s bayo :
Allah ya Kara kusanchi
2025-11-08 15:46:18
1
use08060438126
Ibrahim Mohammed 1122 :
allha yakara ba sira sayyadi tail izzi
2025-11-08 10:18:02
3
user9507135659420
sadiya :
Allah ya Kara duakaka Mai gida 🥰🥰🥰🙏
2025-11-08 05:09:43
2
abbaaliyu1211
abbaaliyu :
Allah ya Kara lfy da kusanci me yabo
2025-11-09 05:10:07
1
aisha.makwazzy807
TURAREN HUTA BY MAKWAZZY :
Allah kabar mu da Maxon Allah Allah 🥺❤❤kalamunce mana xuwa gun Masoyin mu 🥺
2025-11-08 15:14:47
2
asmauyusuf402
Asma'u Yusuf :
Ina son wakar Nan
2025-11-08 11:57:39
1
isahfaruku739
Isah Faruku :
s a e
2025-11-08 19:54:14
2
To see more videos from user @ibrahimbilyaminua, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About