@ashnaabdulkaremmuhanmmad: 🌱 Domin lokaci na iya zuwa da bacewa, hatsari, ko gwaji, amma wanda ya san asalinsa — ba zai ɓace ba. 🕊️ Wannan nasiha ce mai cike da hikima. Ka koya wa ɗanka ko ɗiyarka sanin kansu tun suna ƙanana.#AlbanyZaria #fyppppppppppppppppppppppp #capcutamor #1millionviews
Albayan,Kareem 📚🕊️📖✨
Region: NG
Friday 07 November 2025 21:40:38 GMT
Music
Download
Comments
Albayan,Kareem 📚🕊️📖✨ :
🕊️Wannan nasiha ce mai cike da hikima.
Ka koya wa ɗanka ko ɗiyarka sanin kansu tun suna ƙanana.🥰🥰🥰
2025-11-07 21:41:08
29
OfficialOumjiddarh :
my child 2yrs what is your name
zatace Aisha Ibrahim idris
2025-11-08 14:35:30
9
Alh Atiku :
Albani ikon Allah ne kawai😳
2025-11-08 09:24:50
11
user682753053 :
Alhamdulillah wllh duk sun sani no na ce kawai basu sani ba amma sun san na babansu just 5 nd 4years
2025-11-08 15:35:01
2
Mustymustapha63 :
simple and easy
2025-11-11 18:35:26
1
issakayahouza4 :
wanna gaskiyane
2025-11-10 00:20:54
0
NUHU HALIDU ASSALAFY 💯 :
as salamu aleykum, please allow us to download
2025-11-07 23:10:50
1
Amina Muhd :
alhamdulillah wlh haka muke qa yaranmu 7yrs m y sani
2025-11-08 10:04:01
1
Mamoudoukady🇳🇪گدرًً.هـحهد :
Aslm
2025-11-10 18:33:23
0
mubarak :
gaskiyne 🥰🥰🥰
2025-11-08 23:13:54
2
super marketer :
Kaji aikin ilimi❤❤️❤
2025-11-09 01:01:06
1
SHADOW-HANNAH GEN ENT, KANO :
Allah ya sa ka da alheri amin malami me tafiya da zamani
2025-11-09 13:11:43
1
maman salma :
Alhamdulilah yara na sun sani Allah nagode maka
2025-11-09 17:15:00
1
Abbaminister :
wanna haka yake
2025-11-08 14:08:47
1
Salif Abdoul Azizi :
Allah ya jikan mlm da rahama
2025-11-14 19:08:21
1
Abdoul karim :
allah yajikan mlm
2025-11-08 08:23:24
1
Abubacar Bizo :
Allahou ackbar
2025-11-13 12:52:45
0
ALYUNUSIYYAISLAMIC CNTERE📚📝 :
ma sha ALLHA
2025-11-08 22:37:17
1
Halima Adam :
جزاكم الله خيرا 🙏🥰
2025-11-09 02:00:19
1
Umar Abubakar949 :
gaskiyne
2025-11-09 13:20:47
0
Aishatu Sa,idu :
thanks jazakallahu bijannah
2025-11-10 08:49:50
0
BABAN (DR) NASIR :
Allah yajikan musulmi
2025-11-09 07:54:17
0
belloty@automobil :
Allah yajikan mlm da rahma ameen
2025-11-08 15:34:48
1
Ibrahim business :
C’est un bon point ça va pas changer grand-chose 🥰🥰🥰🥰🥰🥰
2025-11-08 10:17:04
0
hizikiluusman :
wannan gaskiyane
2025-11-08 11:16:23
1
To see more videos from user @ashnaabdulkaremmuhanmmad, please go to the Tikwm
homepage.
© 2021-2025 TikWM. All rights reserved.