@itsfateemah_official: Firdausi yahaya on the red carpet ❤️@FIRDAUSI YAHAYA #Arewa

Fateemah❤️
Fateemah❤️
Open In TikTok:
Region: NG
Sunday 09 November 2025 06:55:31 GMT
320513
15909
969
362

Music

Download

Comments

aishasturke3
Aisha S Turke :
Duk wanda ya yarda batayi kyau ba, ya mani like 🤣🤣🤣🤣
2025-11-09 14:27:03
1363
elfatyturaki_delight
elfatyturaki_delight :
Wanda ya rasa abun fada kaman ni saboda takaici yamin like 💔
2025-11-09 17:57:24
231
mamanjunior42
user9928240374372 :
gaskiya bakiyi kyauba🤣
2025-11-15 07:15:57
0
ferrylove63
Ferry :
ikon Allah, yadda kasan sarauninyar mahaukantan kano
2025-11-09 16:57:42
384
craft_by_haphsertou
Haphsertou :
😂😂😂Wannan kayan a ina aka tsinto su ne
2025-11-11 22:25:14
1
mrsssssss6777
mrsssssss6777 :
Ikon Allah 🥺
2025-11-10 08:05:23
0
cutiehassy
💞hassy24 :
wai ina kyan yarinyar nan yatafi 🤔
2025-11-09 14:39:59
16
triple.a.snacksmo
Triple A snacks&more :
Bokanya karaba 🥺
2025-11-09 15:29:00
3
beaded_bags_andmore
Beads by AyshaDeba :
Tabdi jam
2025-11-10 10:47:03
0
minahalkali1
minah Alkali :
fiddausi karki kara yin fashion show zaki kashe musu kasuwa ki bar musu kayansu ki zauna a film dinki
2025-11-10 22:50:16
5
ennahabbakalli
SCENT SPARK :
Wannan wani irin mugun dressing ne 🙄
2025-11-09 13:01:40
126
rahmashehualiyu
Rahma Shehu Aliyu :
to be sincere tayi kyau and the style too is good tafiyar tace dai ko in ce walking steps dinta keda matsala.
2025-11-09 14:25:43
70
zeey20205
Zeey2020 :
Wayyo kodai kina ansowa wajen chair lady ne?😂😂😂😂😂
2025-11-09 15:37:25
1
auntyteemah
maman twins :
wai mene hijab tasane🧐😩😩
2025-11-09 20:05:07
0
user6581120296373
user6581120296373 :
ko banza dai ta rufe jikinta gabadaya,Kuma ta nuna kunyata ta musulmai❤❤❤
2025-11-10 08:40:22
31
fatichaina2
🫀FATI CHAINA🫀 :
Yaseen fiddausi yahaya kaman tsinanniya 😂🤣💔
2025-11-09 19:58:35
2
lushbites3
Lush bites :
Fiddausi meya hk kuma 😭😂💔
2025-11-09 21:23:30
0
matardanalbarka
MATAR DAN ALBARKA 💖🫂🥀🥹 :
Kuma ta danyi kyau 🙄🤣
2025-11-09 20:20:29
0
neseeercutee
RealNaseer cuteee :
itama kanta tasan batai kyauba kunya ta hanata tafiya mekyau 😂😂😂
2025-11-09 16:37:49
1
fatuuu01
Mrs Albi❤️🥂 :
Allah bakiyi kyau ba
2025-11-09 23:02:36
0
kareematouh
KAY's TREATS NG❤️ :
sarauniyar yan gwanjo 😂😂😂
2025-11-10 09:15:24
0
ali_s_ali_dra
Aliyu Sani🇳🇬 :
Allah yajikan rahama sadau badan ta mutu ba
2025-11-13 15:36:09
2
hassana.yobe
hassana Yobe🇳🇬 :
nifa nazata mahaukaciyace🤣🤣🤣
2025-11-09 13:39:10
10
khadeesh_khimarstore
khadeesh_khimarstore🧕🏻 :
Matsalata da yarinyar nan bata san abu me kyau ba bata iya dressing ba Sam gashi. Har yau bata gama wayewa ba 🫠🫠
2025-11-09 16:18:30
15
auta431
teemah's collection :
hauka maganin ka Allah
2025-11-10 15:50:42
0
To see more videos from user @itsfateemah_official, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About