slm jama a dan Allah dan anna kudena kushe aqidar da mutun yakeyi dan Allah har wassu suna suffantashi da haushin kare bakeu darika izala shi ta tsine kowa yayi aqidadarsa Allah shine masanin daidai
2025-11-11 08:08:25
3
Abdullahi :
Da wannan da haushin kare wllh duk daya
2025-11-11 09:17:28
0
Muzammil Sabo Aliyu :
Wlh wnn iskanci ne ba addini bane 😂😂
2025-11-11 19:08:53
0
Adam Abdulrahaman Adam :
Alhmdlh bini imatul Islam
2025-11-11 17:11:28
1
Sadiqu Ibrahim Maidu :
wayannam kam musulmaine ko arna
2025-11-11 05:57:40
2
Abk comm :
dawannan da mai buga ball duk abudayane
2025-11-10 21:27:36
1
Aliyu Halliru :
awani garine wajan wannan gym din yake
2025-11-10 13:55:41
2
saadu Mohammed :
allah yashiryasu
2025-11-11 08:28:48
0
yusuf haruna :
hauka
2025-11-11 17:58:48
0
Saizi Mutenje :
ameen
2025-11-11 16:00:52
0
MUHAMMAD :
Ana buro uba a kasarnan😳😳
2025-11-11 15:40:47
0
Ibrahim (abu Muhammad) :
Allah daya gari banban
2025-11-10 22:16:11
1
AMINU USMAN (Maizare) :
sasam Allah yadadi saidai tabaki manzu s a w duk Wanda yasabawa na Annabi to ba na Allah bane
2025-11-11 11:54:24
0
Abdullahi musa :
afassara mana me suke cewa
2025-11-11 05:45:22
1
Tahir Mohammed :
shegu yan bidi@, wannan dai ba addinin musulunci bane