@queenaish93:

SaimA MuhammaD💎
SaimA MuhammaD💎
Open In TikTok:
Region: NG
Wednesday 12 November 2025 11:30:23 GMT
591195
47829
1388
4535

Music

Download

Comments

baffah200
Baffa uk adam :
matar da bata tsufa🥰
2025-11-12 18:56:33
268
zaharaddeen___dandali
RealZaharaddin💜🇳🇬 :
Wannan kamar da”ita akai film din zuri”a ko😳?
2025-11-14 02:52:24
30
queenyarhajiya
queen Yar hajiya :
Muna alfahari da ke 🥰🥰
2025-11-16 01:24:20
0
pherty_sarki_organiccare
Fatima Ibrahim Sarki :
nifa shiyasa ma ban yadda da namiji yayita kashe min kudi ba wlh
2025-11-12 19:02:45
301
habu625
Sadiq danladi :
Wallahi inson manzon allah
2025-11-14 05:38:33
192
ummie..qamshi3
Ummie🦋Qamshi :
Sunana ummie Qamshi🥰
2025-11-15 22:41:57
0
sanisulaiman20gmail.com
S S Excel :
bakya tsufa
2025-11-12 17:26:08
73
ayshertcuteey1
ayshertcuteey💖💋 :
alhamdulillah shiyasa nake godewa Allah banacin kudin kowa
2025-11-13 15:50:52
4
lubnahasad
Lubnah :
ba en mata kadai ba,iyaye,don Allah a dunga sakin hanu,a dunga ba yara necessities dinsu. iyaye suje su ajiye yara makaranta ba kula.Allah ya kyauta
2025-11-12 20:37:47
92
aishashuaibu098
0um farhan :
5k location kano badawa
2025-11-12 14:08:44
42
bashow.alee
Bashow Alee :
La ila ha illallahu Muhammad rasulillah
2025-11-15 23:37:59
2
meelahqueen
Muhammad Jameelah :
Allah ya tsare gaban mu da bayan mu🤲 Allah ya tsaremu baki daya
2025-11-12 12:53:48
203
sumayyanura2
Matar yallabai💍🔐💔 :
innalillahi wa inna ilaihiraju un Hasbinallahu wani imalwakim ya rabbi 🥹
2025-11-12 15:48:05
35
murjanatuyusuf0
Real Murjanatu 🥀📝❤️ :
Allah kasa mudace
2025-11-13 13:43:14
11
halal__man
Halal maN 😊 :
Ai da sai aki kashe kudin a kaisu daki a ajiye😂
2025-11-12 13:35:29
58
fadilahbalakhalid
fadilahbalakhalid :
Allah ya tsare mu daga fadawa halaka
2025-11-15 06:22:16
2
queen.mirah33
queen mirah :
Dan Allah a din ga ba mu labarin Nan saboda mu
2025-11-12 13:47:34
71
yahya_idrees
𝓨𝓪𝓼𝓱𝓱𝓱🤍 :
Dan Allah ki dawo film😩❤
2025-11-12 19:25:29
14
keemam_
KEEMAM :
Base taki kashe kudin bahh
2025-11-12 21:04:35
20
user115124861011
Adamu Mohammed :
Toh Hajiya idan kudin Bai Kare ba zata chi gaba da rayuwa? in hakane in ta fara kasuwan chi da kudin fa Kuma kudin na yad'uwa?
2025-11-13 10:43:19
8
fattymarhfarbarsh
Fatty Bashieer 🥰🤍 :
shiyasa Bana wasa da mutunchi Na wallahi Duk Yanda zakayi in sha Allah Sai dai injika Bana yarda mu hadu Koh a Ina inba gida ba Allah dai ya kare mu Kawai baki Daya
2025-11-14 15:20:33
5
fannah_m_salees
🥀🤍 Fannarh 🥀🤍 :
Tho semu rage san kudi kenan 😭
2025-11-12 19:31:20
18
yaaqubkg
yaaqub kg :
Dafatan sakon ya isa...
2025-11-12 17:28:36
5
kb440630
kb :
Allah kyauta 😭 Allah karemun kanwata datake a university.....😭 wlh naji tsoro sosai 🙏
2025-11-14 10:22:43
3
kabirudanjummai40
Kabiru Danjummai :
ikon Allah anty saima kwana dayawa Allah yayiwa rayuwa albarka
2025-11-14 08:47:21
2
To see more videos from user @queenaish93, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About