@telanmata120: Haduwar Mai Girma Gwamnan Jahar Kano Abba Kabir Yusuf Da Wani Yaro Me Tallan Pure Water A Masalacin Juma’a Na North West.

telan mata kwankwasiyya
telan mata kwankwasiyya
Open In TikTok:
Region: NG
Friday 14 November 2025 12:57:14 GMT
39411
3694
103
183

Music

Download

Comments

12345dkt2
A.A.DAKATA Textile :
Inga uban da zai hanani zabar abba a 2027
2025-11-14 19:23:44
17
aliyuhaidar63
AMTEX INVESTMENT NIG LTD KWARI :
Jiya ina wajan yazo wlh
2025-11-15 05:28:14
0
user7917329737961
bilkisu bello :
Ubangiji Allah ya tsare gaba da baya, ya daura ka a kan makiya, ka wanye da duniya da kuma kowa da komai lafiya. Ameeeen
2025-11-15 05:33:08
0
nasarabeautyparlour2
nasarabeautyporlour2 :
Wlh sai da nayi kuka Allah y saka maka da alkairi 🙏🙏
2025-11-14 16:54:20
13
almustapha_tahir
Almustapha_Tahir :
Wallahi inason Abba saboda Allah.. Inshaallah sai kayi 8
2025-11-14 21:08:22
1
anas.lauwali2
Anas Lauwali :
Allah ya qara lafiya Abba GIDA GIDA 4+4. 8. in Sha Allah 🙏
2025-11-14 18:13:37
2
alhajimuhammadumillionna
alhajimuhammadumillions :
Allah ya kara imani
2025-11-14 22:35:29
0
user121963331197
fatimadalhatu :
ahaka kuma ace kuri'ata bata abba bace tabbb, if not abba then who
2025-11-14 20:19:35
0
ameer.ishq.ibrahi
Ameer 😎😎😍 :
Kano ba irinka abba
2025-11-14 17:20:04
1
imamabdull
imamabdull :
Allah sarki ka ajiye ruwannan allah ya intaka 💪
2025-11-14 22:18:56
0
mustybabanmojito
Musty Baban Mojito 🐴🐴✌️ :
Allah sarki Allah yasa kagama da duniya lpy ABBA ❤️
2025-11-14 18:52:00
2
tititextile
tititextile :
allah yaimaka jagora sabida annabi
2025-11-15 00:13:26
0
abu.musaddiq.abu
Abu musaddiq Abu mussadiq :
Dan aljannar governor kenan
2025-11-14 18:03:58
3
hijettrucks1
HIJET TRUCKS :
Abba next tenure kawae ka kawashe komae mun bar maka🥺😢❤️❤️❤️❤️❤️❤️
2025-11-14 23:37:50
0
fatima.muhammad700
T💞e💞e💞m💞a💞h :
Lpy zakagama governor talakawa 🙏🙏🙏🙏
2025-11-14 19:38:03
0
jeddah9237
jeddah :
allahu Akbar Allah ya taimaki gomna me tausayin talakawan sa Ameen 😭😭
2025-11-14 21:25:04
0
_mmaude
Maude Ibrahim :
Allahu Akbar🥺🙏
2025-11-14 17:49:06
1
alheri.ne2
Alheri ne Shariff :
Allah ya Kara lafiya Abba
2025-11-14 23:07:04
0
user1708655886661
sabiu anas :
Masha allah
2025-11-14 22:34:36
0
aminuharuna964
Aminu Haruna fita takai :
allah yayiwa rayuwa albarka
2025-11-14 21:41:28
0
sailuba.abdullahi0
Sailuba Abdullahi ibrahim :
kagama lafiya insha Allah 😥
2025-11-14 18:48:23
0
aliyuhaidar63
AMTEX INVESTMENT NIG LTD KWARI :
Bana kwankwasiyya amma in shaa Allah sai na zabi Abba
2025-11-15 05:28:46
0
sulyman_kabeer
Sulexy :
Allah yasakawa abba da alkhairi
2025-11-14 17:33:14
1
user1931382384030
Auwal dan hajiya :
Allah ya saka maka da mafifichin alkhairi darajar annabin rahama s a w abba gida gida 4 + 4
2025-11-14 19:53:45
2
almoustapha9
almoustapha mousa :
GO AGAIN ABBA till 2031 insha Allah
2025-11-14 19:40:47
0
To see more videos from user @telanmata120, please go to the Tikwm homepage.

Other Videos


About