😭😭inasonki sosai inatausaya Miki banason abunda zaisameki matata Allah yabarmu tare Allah yajikanka yasa kahuta😭😭
2025-11-18 19:50:10
26
MEENAT YAKASAI❤️ :
😂hajiya kikwantar DA hankalinki inasonki bazan Miki kishiya ba😂😭
2025-11-16 21:50:40
26
abk🙏🙏👍 :
uhhum azakaganeba
2025-11-24 16:54:32
0
Ayshaatas :
mutum kaman soja kullum in Zai fita sai ankarbi kudi agunsa😂😂😂😂
2025-11-17 22:03:54
5
baby Sanayah :
🥺 chima xaune in akwai matsala fadi abiyamiki kinsan drive ba rago bane
2025-11-18 08:38:18
3
neeger__ :
garemu da bamu da aure
budurwarka once said?
saurayinki once said?
2025-11-17 19:54:54
4
Rukayya Mukhtar Jidd.Mrs.total :
nine uwarki nine ubanki🤷
2025-11-18 09:22:51
6
Faty sadiq❤️ :
Nifa Tinda watan sanyi nan yakama duk abinda nama sai yace balefinki bane sanyine lefin sanyine 😂
2025-11-23 19:22:01
1
Mrs Dan aljannah💖🫂🥰 :
Daga Ke ba kari yar aljannah tah 🤣
2025-11-18 06:09:24
0
ANTYN NAWAFF :
inajin tausayinki matana Ina sonki kina kaunarki Allah yabarni tare dake har tsofa Allah yabamu zuri a Mai albarka dake matana kece uwata kece ubana matana Allah yabarmu tare haka yake cewa kullo Amma Allah ba haka yatsaramuna ba yanxo yarasu yabarni da yaro daya Dan sati biyu da haihuwa Allah yajikam sa da rahama Ameen 😭😭
2025-11-18 21:55:20
1
Maryamah...🤍 :
When ever he video call me,he will be like dont talk I’m at home 😂I just wanna see ur face babe 😅🤣😂
2025-11-24 07:12:18
1
ummu Ayrah :
baya iya fadan sunana sai kaji Yana kina ina😂
2025-11-17 06:20:03
8
Hafeezfpro8 :
To Mu Dabamu Da Aure Fa Me Akeso Muce?
2025-11-17 18:03:25
17
Aisha sani Salisu :
Mahaukaciyar banxa 😂😂
2025-11-18 19:32:28
2
doctor :
Wlh yanzu na hau ba chart nakeba
2025-11-16 20:14:34
7
Bin Adam Samanaji :
Allah shi barmu tare my wife (uhmm uhmm YAYA daga wasa yi hakuri yaya)
2025-11-18 13:54:16
2
Official yar makka :
Beb banacemikii nibanida niyan kara aure bah kaekadae ceh haka xamuta xamanmu too kiyii dariya 😂😂
2025-11-18 08:43:24
1
Abba02👌 :
beb dan Allah kaje dani
gashi yau bata raye Allah kajikanta darahama kasa mutuwa hutune da dukkan musulmi baki daya 😭😭😭😭😭😭😭😭
2025-11-20 07:33:16
1
Zee manya :
Rabin Raina nagaji 😂
2025-11-17 20:34:19
3
ammay ayyan :
Kiji tsoran Allah San kudi Kamar makaho 😁😂 ki rage Kishi Dan bakisan gaibu ba ne Amma shikkenn 😁
2025-11-19 09:41:50
0
Honorable :
Baby kana Sona.?🤔 tom ina da kyau.?🤔
2025-11-17 15:04:45
6
teemerh_happy :
Fatima wai Miye haka kin rainani koh kodai bakida lpia ne.
Kash ashema banyi aurenba namanta😂😅
2025-11-18 00:20:19
7
Jee barkum :
dan Allah karka mutu kabarni
2025-11-19 09:10:39
0
ÆBBAN__ÀCHRAF ___ :
angona ya kasuwa allah yayi jagora
2025-11-16 19:59:54
2
Baban Teemah :
Apple asiyo min wani abu me dadi😅
2025-11-16 19:22:12
2
To see more videos from user @seniormen23, please go to the Tikwm
homepage.