@hasmagtv: Jawabin Matar da aka kashe Mijinta Yayin Harin Da 'Yan Bindiga Suka Kai Maga Yankin Wasagu/Danko Har ma da Yin Garkuwa da Daliban Makarantar Kwana Dake Maga.
jama'a musulunci akwai dadi.dubi irin abinda yasameta Amma tayi tawakali tana innalillahi wainna ilaihir rajiun.Allah ya kashemu cikin musulunci
2025-11-17 21:01:52
265
ADE👑 :
in kasan ga ya wace Fulani suka jah
2025-11-18 01:16:11
0
king yakeen :
Wallahi fulani sune matsalar Nigerian 💯
2025-11-17 21:04:14
70
AbdooullSG :
Gaskia na tausayawa shugabannin Najeriya...suna da jan aiki a gibe kiyama wlh 💔
2025-11-17 21:08:54
48
waxxy445566 :
In an ce za'a kira Trump sai wasu cikin mu su fara wawa 🥴🥲
2025-11-17 22:27:39
3
Zee world beauty palace :
😢😢😢Pls which state?
2025-11-17 20:59:10
5
Kullus🥰 :
Fulanin saidai na wata kasa 😭😭
2025-11-17 23:50:14
2
mathiaswisdommj :
sheikh Gumi 😭
2025-11-17 21:43:16
5
Mahadi :
Inna lillahi wa inna ilay hirrajioun😭😭😭
2025-11-18 00:16:10
2
Sayyada__Faezah📿🕊️ :
Innalillahi yanzu a makarantar maga wannan abun yafaru to ina sojojin dake kusu da makarantar sukatafi newai😭😭😭😭😭😭😭
2025-11-17 21:52:21
3
Manatrisk013 :
Insha’allahu duk masu hannu wannan rashin imanin sae asirinsu yatonu💔🙏
2025-11-17 21:29:54
2
Abdul rahaman lawal kafur kt :
Allah ya tsinewa kabilar fulanin duniya baki daya shegu arna barayi yan ta adda kawaii
2025-11-17 21:38:08
10
jeys_collection :
Ka kashe miji agaban matarsa 😭 ka mari da agaban uwarsa 😭😭 Innalillhi aina ilaihi rajiun
2025-11-17 22:17:16
4
BA MAIYI SAI ALLAH :
wayyo Allah na yan siyasar najeriya yazakuyi da hakin mutane gobe lafira kiyi hakuri yar uwa Allah yana tare damo gaba daya inshallah 😭😭😭😭😭😭😭😭
2025-11-17 21:07:08
5
AHMAD AUWAL :
Allah ya Kai haske kabarinsa
2025-11-18 01:10:37
0
Amrah :
:INNALILLAHI WA'INNA ILAIHI RAJI'UN jama'a zawarci masifa ne Babu Mai taimakon bazawara , Kuma Annabi Muhammad yayi umarni Kan taimakon bazawara,ko makiyata bana ma fatan mutuwar aure musamman ga wadda iyayen ta suka rasu 😭😭 bayin ALLAH ina neman taimakon Jari Dan girman Allah Dan darajar Annabi Muhammad 😭 kadubi girman Allah Wanda ke da Hali ya taimaka Min da JARI 😭🙏
2025-11-17 21:38:38
13
ቢጫ ልጅ የፉላኒ ደም 🕋🕌🕋 :
allah ka kawomana karcen bandit a Nigeria 🇳🇬😭😭
2025-11-18 00:03:53
4
Khadijat Tauheed👸👸 :
Ya Allah see us though this insecurity 😭
2025-11-17 20:41:02
25
shatou🦋🥺 :
Oh Yaa Allah ka kawomuna dauki 😭
2025-11-17 20:01:30
6
muhammadekugazaka :
Allah ya tsine WA Fulani AlBARKA,😭😭😭
yan ta'ada AZZULUMAI banza AZZULUMAI wofi
2025-11-17 21:21:02
9
momcy abba💍💋 :
Innalillahi matar tayi jarumta da bayani🥺Allah ya saka muku ya jikan mijin ki su kuma Allah yasa suyi mutuwar wulakanci
2025-11-17 23:48:19
4
Sumee SUSU🤍🕊️ :
So sad 💔😭
2025-11-17 21:52:46
2
oomardesigns :
Wallahi Trump ya aiko sojojinsa kawai. Mun gaji da irin wannan munanan alamari a arewacin najeriya. Allah ya hallaka masu hannu a wannan alamari
2025-11-17 21:53:52
9
Musa_mukhtar_wali :
Duk masu hannu ciki Allah ya debe musu Albarka. , kuma yayi muna maganinsu. masu daukar nauyinsu Allah ka kasakanta su
2025-11-18 00:22:44
1
To see more videos from user @hasmagtv, please go to the Tikwm
homepage.